DAN GYARAN GABAN MACEN DA TA HAIHU


□■□■□■□■□■□■□■□■□■
      ♜ ✧✧ TA YI SAKE ✧✧ ♜
  ❖❖ SIRRIN ⁍ RIKE ⁌ MIJI ❖❖
   ISLAMIC ■ MEDICAL □ CENTER 
┬┴┬┴┬┴┬┴┬┴┬┴┬┴┬┴┬┴┬┴
✆ WhatsApp
[̲̅$̲̅(̲̅5̲̅)̲̅$̲̅]+2348037538596
▄www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
・.◤www.Sirrinrikemiji@gmail.com
 ╦═╦══╦══╦═╦═╦═╦═╦══

  ❖❖ TAZARAR HAIHUWA ❖❖
           ➽ family planning ➽

Mata aji tsoron Allah da wanna

gamai son tazarar haihuwa kuwa batareda shan maganiba
wato ta hanyar lissafin wata, yanda zakiyi shine zaki rinka
kokarin lissafi ko rike lokacin al'adarki, in yarage saura sati
daya to karki bari mijinki ya kwanta dake amma said a
yardashi, sannan bayan kin gama sai ki bada tazarar sati
daya (1) da ikon Allah zaki dace
amma kada ka manta Allah yana iya ikon sa a kanki ko kanka
kada kace ba cikin ka bane.

HUTUN HAIHUWA

shi wannan hutun haihuwa saudayawa zakaga wadansu
matan sun samu matsalarsune sakamakon hutun haihuwa
batare da asibitine aka bata kwaya ko allura, bamu hanaka
zuwa asibitiba, biyan bukata naga Allah to gamai son hutun
haihuwa misali kamar na shekara daya (1) to sai ta samu
'ya'yan damage guda daya, da safe sai a hadiyeshi, idan an
tabbatar an hadiyeshi to a ranar kada a kuskura asha duk
wani abu mai zaki sannan kuma kar ayarda asha fiye da daya
(1) sai bayan shekara daya iman za a kara sannan sai a kara

'YA'YAN DAMAGE islamic center zaka wanna kena
NEMAN HAIHUWA TA HANYAR ADDU'A
wata hanyace da akebi don neman haihuwa ta hanyar addu'a
ya ibadullah kusani cewa haihuwa ta Allah ce shi yake
badawa shi yake hanawa kuma inya baka hakan bayana nufin
kafi kowa bane, haka kuma idan ya hanaka bawai baya sonka
bane
✎ kamar Annabi zakariya yayi shekaru da dama ba haihuwa
matarsa kuma ta tsufa.

✎ kamar Annabi yunusa.

✎ kamar annabi ayuba
shiyasa Allah da kansa yace" ku rokeni zan karba maku"

       ■ DON SAMUN CIKI ■

dangane da wannan matsala ta neman ciki a post na farko
mu kawo alamomin sihiri da rabe-rabensa yanzu kuma.

❖❖ IDAN NAMIJI YA SAMU ❖❖

☛ KARANCIN MANIYYI.

☛ RASHIN KWAYOYIN HALITTA.

☛ TSINKEWAR MANIYYI.

☛ KO ZAFINSA.

to ga hanyar da za'abi don magance wannan matsala, sai a
samu:
≫ gwanda
≫ gujiya
≫ garin rogo
≫ dabino
≫ raihan
≫ da rumzali

duk wanna ko islamic center ko kasuwa zaka samu insha
Allah
sai a dakesu wuri daya suyi laushi sosai a rinka sha a nono
ko madara, da izinin Allah za'a sami biyan bukata.

✿✿ MACE MAI ZAFIN GABA ✿✿

idan aka samu mace mai zafin gaba, ko namiji mai zafin
sinadari, wanda zaisa inya kusanci mace sai taji kamar gishiri
ko barkono taji mara na ciwo sai tarasa ya zatayi to don
magance wannan matsala sai a samu.

➽ gwanda mai kyau
➽ kwa-kwa
➽ dabino
sai a markadasu da abun markadawa sai a sakashi inda zai yi
sanyi sai a rinka sha a daddare zai kara sinadarai masu lafiya
a jiki sannan kuma yana karawa mace dadi Allah yasa
mudace.

❖❖ DAN GYARAN GABAN MACEN DA TA HAIHU ❖❖

wannan wani bayani ne mai muhimmanci musamman ga
matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar
jikinta ko gabanta cikin sauki, sannan kuma zai kame
jijiyonda suka saki, kuma yana maido da martabar 'ya mace
kuma gaskiya wannan hadine mai ban mamaki yanda za'ayi
shine sai a samu.

■ lemun tsami
□ 'ya'yan bagaruwa
■ da gishiri
□ sallaja

wannan wurin masu kayan magani zaki samu insha Allah
sai a tafasa sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin
wannan hadin mai albarka, har tsawon sati biyu (2) sannan
kuma sai ki hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi
dashi..

Sai ki zauta mai gida da wannan hadin

➽www.Sirrinrikemiji@gmail.com
⇔www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
♜+2348037538596

 ✾✾ CIWON MARAN NA MATA ✾✾

ga matar da take fama da ciwon mara musamman lokacin
al'ada, ko idan zai zo yana zuwa da ciwon mara, wata ma
zakaga hattana birgima a kasa, ko taji kamar ana soka mata
wuka, ko rikicewar haila, ko jinin ya rinka zuwa da wari, ko
karni, ko baki, ko yana zuba sosai to sai a samu:

❊ garin gwaiba
❊ rumzali na asali
❊ lemun tsami
❊ ruwa lita biyar (5lrt)

sai a dafasu a rinka sha karamin kofi sau biyu (2) a rana za '
samu nasara insha Allah.

▓ DOMIN TSAFTACE MAHAIFA ▓

ga mai bukatar tsaftace mahaifarta da kuma karramata da
kashe duk cuta ko kwayar cuta dake zama bakin mahaifa, to
wannan hadin da zamu yi bayani yanada muhimmanci
musamman ga 

➽mai zafin mahaifa, ko kuma ➽yara suna mutuwa a ciki, 
ko mai fama da 
➽ toshewar bakin mahaifa ko kuma
matsalar ta farune sakamakon amfani da wadansu
 ➽magunguna na hana daukar ciki ba bisa ka'idaba, ko ➽
 sha
wasu miyagun kwayoyi, ko kuma 
 ➽ yawan zubar da ciki, kuma
hakan 

➽ yana iya faruwa idan aka samu mace mai yawan bin
maza,hakan zai iya haifar da kamuwa da manyan cututtukan
da zasu iya lalata mahaifar.

■ ganyen gwaiba
□ ganyen lemun tsami
■ garin rumzali
□ nana shayi
■ kananfari rabin gwangwani
❊ ruwa lita biyar(5lt)

sai a hadasu wuri daya a dafasu, sai a tace idan antace sai a
rinka shan karamin kofi sau biyi a rana safe da yamma, zai
wanke mahaifa da tsaftaceta da kuma kasha duk wata kwayar
cuta da zata iya shiga cikin mahaifa ta kawo illa ga lafiyarki
Allah ya kiyayemu amin..

Uwargida a dinga gyara jiki domin zai baki damar

✷✷✷ MALLAKAR
MIJINKI ✷✷✷
⇩⇩⇩⇩⇩⇩⇩⇩⇩⇩⇩⇩⇩⇩
 ✎www.Sirrinrikemiji@gmail.com 
⇢www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
➽+2348037538596 ✷

■■■ GYARAN NONO □□□

idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata
gane me muke nufi ba saboda basu dama da gyarawaba,
alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba
amma su basu sanhakanba, to gaskiya yana da matukar
muhimmanci da tasiri ga mace AMARYA ko UWARGIDA,
BUDURWA KO ZAWARA, da ku gyara nononku, karki bar
nononki hakanan sharaf ba kyan gani, sai kaga mace ta bar
nono a zube, in tana shara mai gida yaga sona ta reto kamar
anratayo agwagi a bayan keke, idan kuka lura sai kuga matan
wadansu yarurrukan wadanda ba hausawa ba (kamar
LARABAWA KO TURAWA) matansu sun tsufa ko sun
manyanta amma martabar nonuwansu nanan daram ta yadda
ko nonuwan wata budurwar a nan baza ka samesu a hakaba,
to hakan zai iya rage maki tasiri wajen maigida, hanyoyin da
zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma
kina son ya tashi sune zaki samu:

☞ alkama ki rinka yin kunu da ita kina sha safe da rana

☞ ko kisamu garin hulba
☞ da garin tsamiya
☞ da zuma farar saka
☞ da lemun tsami

sai ki hadasu guri 1 ki rinka shafawa a nonon, bayan awa
daya ko ( 30 minutes) sai ki wanke ki shafa man zaitun,
malama zaki sha mamaki.

✎ GYARAN NONO GA BUDURWA ✎

wannan wani hadi ne da akeyi don gyaran nono musamman
ga budurwa, shi wannan hadi kuma kowace macema intana
bukata zata iya amfani dashi saboda tasirinshi, yanda akeyi
shine za a samu.

✧ garin waken soya
✧ garin alkama
✧ garin zogale
✧ garin bawon lemun zaki
✧ kunfan maliya
✧ da zuma

sai kica kudasu guri daya sai ki rinka shafawa a nonon bayan
30mtn ko sama da haka sai ki wanke,sannan kuma ki rinka
shan kunun alkama zaki sha mamaki.

▓ DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSA ▓

ga matar da take son ta dawo da martabar nononta ko
girmansa yanda zatayi shine zata samu

✦ ganyen sabara mai kyau
✦ da 'ya'yan alkama suma masu kyau

sai ki rinka kunu dasu, ko kunun gyada, ko kunun alkama, ko
kunun shinkafa, ko kunun gero, ko ko ko duk dai wanda
yasamu sai ki dafashi da wannan hadin mai albarka.

DON MAGANCE MATSALOLIN MA'AURATA
AMARYA KO UWAR GIDA GA TSARABA

shi wannan hadin yana da banmamaki musamman wajen
karin soyayya tsakaninki da mai gida, da martaba da farin
cikin mai gida da nishadin amarya kuma yanasa maigida yaji
dadin da bai misaltuwa zaki zama gagara gasar masu gasa,
saboda shi wannan hadin manya mata ne

✎ ya'yan kankana
✎ danyar gyada mai kyau
✎ dabino
✎ alkama
✎ garin kumasoriyya
✎ ya'yan zogale

sai ki dakesu suyi laushi sai ki rinka shan karamin cokali da
madara ta ruwa safe da yamma kuma shima mijin zai iya sha.

TSARABA GA MASU NIYYAR AURE

wannan wata irin tsaraba ce mai banmamaki musamman ga
'yan mata masu niyyar aure, ko amarya, kai harma da
uwargida sarautar mata,
shi wannan hadin yana kara ni'ima da nishadi sannan kuma
yana magance matsalolin da ke rage martabar mace yana
kuma sa juriya yanda akeyi shine:

➽ karas sai ki yayyankashi kanana-kanana sai ki shanyashi ya
bushe.
➽ zangarniyar zogale kwara daya1.
➽ garin jir-jir na asali
➽ garin dabino
➽ da rumzali

sai ki hada su guri daya ki dakesu sai sunyi laushi sai ki hada
da mazankwaila sai ki rinka sha karamin cokali da nono dau
daya a rana shima wannan hadin yana da kyau

┬┴┬┴┬┬┴┬┴┬┴┬┴┬┬┴┬┴
✿✿+2348037538596
✿✿✿www.Sirrinrikemiji@gmail.com
❖❖www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
□■□■□■□■□■□■□■□■□■□

Post a Comment

0 Comments