๐†๐”๐™๐”๐‘๐ˆ ๐†๐€ ๐Œ๐”๐’๐”๐‹๐Œ๐€๐ˆ ๐€๐†๐€๐Œ๐„ ๐ƒ๐€ ๐€๐™๐”๐Œ๐ˆ:



๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป

๐๐€๐“๐”๐ ๐†๐€๐๐ˆ๐ ๐–๐€๐“๐€๐ ๐‘๐€๐Œ๐€๐ƒ๐€๐

Idan mutum daya yaga wata kuma ya fada ba'a yadda ba toh abunda mafi yawan malamai suka tafi akai shine shi kadaine zai tashi da azumi, amma sanda zai aje wajibi ya aje tare da sauran al'umma. Tunda dama tazarar bazata wuce ta kwana daya ba.

Wasu kuma suka ce tunda shima ya fada amma jama'a basu yadda ba toh shima bazai tashi da azumin ba, zai jira ya soma tare da sauran al'umma kuma ya aje tare da sauran al'umma. Amma de hukunci mafi karfi shine matukar mutum ya tabbata yaga wata to wajibine shi kadai ya tashi da azuminsa idan ba'a yadda ba amma dole ya aje tare da sauran jama'a. 

๐€๐ฆ๐ฆ๐š ๐ฐ๐š๐ฃ๐ž๐ง ๐š๐ฃ๐ž ๐š๐ณ๐ฎ๐ฆ๐ข ๐ค๐ฎ๐ฆ๐š toh nan koda kagani idan shugaban alumma kamar ace sarkin musulmi yace ba'a gani ba, mutane basu yadda ba TOH DOLENKA NE kashegari ka tashi da azumi. Inkuwa ka kuskura ka aje toh ka sa6awa Allah, dole kai azumin kaffara. Don haka sai mun lura da kyau.

๐’๐‡๐ˆ๐ ๐Œ๐”๐“๐”๐Œ ๐ƒ๐€๐˜๐€ ๐๐€ ๐ˆ๐˜๐€ ๐๐€๐ƒ๐€ ๐’๐‡๐€๐ˆ๐ƒ๐€๐‘ ๐†๐€๐๐ˆ๐ ๐–๐€๐“๐€ 

๐„๐ก; Mutum guda na iya bada shaidar ganin wata atashi da azumi. Domin Abdullahi dan Umar ya ta6a ganin watan ramadan shi kadai cikin mutanen madina kuma ya fadawa annabi, Annabi yai umarni da atashi da azumi.

Don haka Matukar mutumin da yaga watan ya kasance; Adali, Baligi ba yaro ba, Mai hankali ba mahaukaci ba, Mai kamala ba fasiqi ba, sannan mutum ne wanda baya yin abunda ke zubda mutunci. Inde yace yaga wata wajibi ne adau azumi.

Ballantana ace mutane sunkai 3 zuwa 10 ko sama toh wannan baka da hujjar kin tashi da azumi koda kuwa baka yadda dasu ba kana ganin ba adalai bane.

๐“๐€๐’๐‡๐ˆ ๐ƒ๐€ ๐€๐™๐”๐Œ๐ˆ ๐‘๐€๐๐€๐‘ ๐’๐‡๐€๐Š๐Š๐€

Ba'a ta6a raba kafa ga azumin ramadan! Wato kamar mutum yace nide gashi zan kwanta har yau banji labarin ganin wata ba don haka na kwanta idan anwayi gari da azumi to nima na wuce dashi, in kuma ba'a gani ba shikenan.... ๐๐š'๐š ๐ก๐š๐ค๐š, ๐ƒ๐ฎ๐ค ๐ฐ๐š๐ง๐๐š ๐ฒ๐š๐ข ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐›๐š๐ข๐๐š ๐š๐ณ๐ฎ๐ฆ๐ข, Ba'a gina azumi kan shakkah

Kila wani kuma yace; in na farko naji anga wata toh ramadan ne nima na kwanta da niyya, idan kuma ba'a ga wata ba toh Na mai dashi Nafila! ๐“๐จ๐ก ๐ง๐š๐Ÿ๐ข๐ฅ๐š๐ซ ๐ฆ๐š ๐ฌ๐š6๐จ๐ง๐ž ๐š ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐ซ๐š๐ง๐š๐ซ.

Wani kuma bai yi ko daya ba, kurum de yaje ya kwanta... toh amma da safe kila yadau abinci zaici koma yana cikin cin abincin kila sai yaji ance ai anga wata yau azumi ake: Toh shi kuma abunda zai kurum yai hakuri ya kame bakinsa, amma bayan sallah zai rama wannan azumin.

Amma Malam Abu hanifa yace; tunda bai niyyar azumi ba toh idan sanda ya wayi gari bai riga yakai ga cin komi ba, toh zai iya daura niyyarsa yaci gaba da axumi domin niyyar axumi cewarsa ana iya yinta ko yaushe. Toh amma abun duba mu a Africa kusan mazahabar malikiyya muke kai don haka wancen hukuncin na kamewa amma bayan sallah arama azumi daya shi yafi rinjaye musamman in mutum ya riga yaci abinci.

๐ท๐‘œ๐‘› ๐’‰๐‘Ž๐‘˜๐‘Ž ๐‘š๐‘Ž๐‘ก๐‘ข๐‘˜๐‘Ž๐‘Ÿ ๐‘๐‘Ž๐‘ง๐‘Ž๐‘˜๐‘Ž ๐‘–๐‘ฆ๐‘Ž ๐‘—๐‘–๐‘Ÿ๐‘Ž๐‘› ๐‘ ๐‘Ž๐‘›๐‘Ž๐‘Ÿ๐‘ค๐‘Ž ๐‘”๐‘Ž๐‘›๐‘–๐‘› ๐‘ค๐‘Ž๐‘ก๐‘Ž ๐‘๐‘Ž ๐‘ก๐‘œ๐’‰ ๐‘˜๐‘Ž ๐‘˜๐‘ค๐‘Ž๐‘› ๐‘‘๐‘Ž ๐‘ ๐‘Ž๐‘›๐‘–๐‘› ๐‘Ž๐‘ง๐‘ข๐‘š๐‘– ๐‘‘๐‘Ž๐‘ฆ๐‘Ž ๐‘ง๐‘Ž๐‘– ๐‘–๐‘ฆ๐‘Ž ๐‘๐‘–๐‘ฆ๐‘œ ๐‘๐‘Ž๐‘ฆ๐‘Ž๐‘›๐‘˜๐‘Ž ๐‘–๐‘‘๐‘Ž๐‘› ๐‘Ž๐‘›๐‘”๐‘Ž ๐‘ค๐‘Ž๐‘ก๐‘Ž ๐‘๐‘Ž๐‘ฆ๐‘Ž๐‘› ๐‘˜๐‘Ž๐‘– ๐‘๐‘Ž๐‘๐‘๐‘–.

๐‹๐€๐ƒ๐€๐๐ˆ ๐‹๐Ž๐Š๐€๐‚๐ˆ๐ ๐€๐™๐”๐Œ๐ˆ

Bai daga cikin ladduban Azumi
surutu game da wahalarsa domin wanda ya saka yafi ka sanin halin da kake ciki, ya fika sanin ana zafi ko sanyi, don haka mu kula karmu sha yunwar banza.

๐‡๐”๐Š๐”๐๐‚๐ˆ๐ ๐–๐€๐๐ƒ๐€ ๐๐€๐ˆ ๐‘๐€๐Œ๐€ ๐€๐™๐”๐Œ๐ˆ

Duk wanda baya rama azumi hukuncinsa ko hukuncinta shine shiga wuta๐Ÿ”ฅ

Haka da mutum zai mutu ana binsa azumin farilla wajibine muharramansa su biya masa bashin azumin AMMA duk wanda ya zamto yasha azumin sakaci ne ya hanasa ramawa alhalin tsakanin azumin zuwa wani azumin tsawon watanni 11 dinnan Allah ya hore masa dama ya samu kwanakin da ya dace ace ya rama azumin amma yaki ramawa har mutuwa ta riskesa toh babu wani wahala da waliyyansa zasui wajen rama masa domin Allah ya bashi dama shine yaki ya ramawa don haka ya rage tsakaninsa da Allah shine zai kar6a ajika. 

Ya kamata mutane mu shiga taitayin mu, mu dena tozarta azumi, da yawa mutuwa na riskarsu ana binsu azumi batare da wani ma yasan ana binsu ba, ballantana abiya musu.... Shin me yafi wannan tashin hankali? Azumi fa daya ne daga shika-shikan musulunci.

๐ˆ๐๐€ ๐ƒ๐€ ๐‚๐ˆ๐Š๐ˆ ๐†๐€ ๐Š๐”๐Œ๐€ ๐€๐™๐”๐Œ๐ˆ ๐˜๐€๐™๐Ž ๐˜๐€ ๐Š๐„๐๐€๐

๐€๐Œ๐’๐€: Allah baya dorawa rai abunda bazata iya ba, agame da masu juna biyu tare da mai shayarwa anyi sassauci. Malamai sun tafi akan ba dole ne sui azumi ba matukar sun gwada yin azumin sunji alamun shiga wahala ko halaka cikin azumin.

Don haka ijima'i na malamai sun tafi akan mai ciki da mai shayarwa ba kiraga azumin da suka sha ma zasui ba suce zasu rama, Kurum abunda zasui shine duk sanda aka kai azumi aka sha ruwa sai su sami abinci gwargwadon wanda xai kosar da mutum guda awadace su bayar shikenan sun sauke nauyin. 

Musamman mace mai tsohon ciki ciyarwa shine abunda zasui domin ba masalahar kansu bace tasasu shan azumin, masalahar jariransuce, shi kuwa jariri babu wani nauyi na shari'a akansa! 

Don haka matukar kin gwada kinji tabbas bazai yiwu ba to ki ciyar, ba wanda yace ki lissafa azumi bayan sallah ki rama! Duk da wasu malaman naganin ai ramuwar kuma aciyar, amma de ciyarwar kadai shine; ya rage mutum yaji tsoron Allah ya tabbatar lallai wahalarwar ce da gaske tasa ya kasa ko kuma likitansa ne ya tabbatar intai zata shiga matsala.

Cikin al'amarin juna biyu musamman tsohon ciki bama azumi ba hatta fitsari Shari'a ta yarjemiki kiyi atsaye ba dole sai kin tsuguna ba idan tsugunon na zame miki aiki yana baki wuya, illa iyaka inkin gama sai ki wanke kafafunki inda ya 6aci inkin dawo kin zauna.

๐‡๐”๐Š๐”๐๐‚๐ˆ ๐†๐€ ๐“๐’๐Ž๐‡๐Ž ๐ƒ๐€ ๐Œ๐€๐‘๐€ ๐‹๐€๐…๐ˆ๐˜๐€

Hakama hukuncin yake ga tsoho wanda tsufa yasa bazai iya azumi ba, shima duk sanda aka kai azumin toh sai asami abinci daidai da wanda zai kosar da mutum guda abayar sadaka a madadin azuminsa.

Hakama Mara lafiyar da babu alamun ranar warkewarsa shima in likita ya tabbatar da cewa har izuwa wata shekarar babu sanannen abu cewa zai iya warkewar kamar masu Cancer, ko wanda kanjamau ta kwantar, ko wanda ya hadu da ciwon shanyewar barin jiki, ko ciwon ฤทoda, toh shima sai ake ciyar masa baza ajira ace za'a kirga ba duk sanda ya sami sauki konan da shekara nawa ne ya biya daga baya.

Amma idan rashin lafiyar nada RELAPSE wato kila jera azumin ne kullum kullum matsala amma bayan sallah yana iya ramasu koda hanyar yi jefi-jefi ne wato kamar a masu matsananciyar ulcer, ciwon sugar, ciwon hanta, hawan jini, ko ciwon yunwa, ds, toh shi zai lissafa azumin da yasha sai ya rama bayan sallah.

๐‡๐”๐Š๐”๐๐‚๐ˆ๐ ๐…๐ˆ๐“๐€๐‘ ๐Œ๐€๐™๐ˆ๐˜๐˜๐ˆ ๐†๐€๐Œ๐€๐ˆ ๐€๐™๐”๐Œ๐ˆ

Azumi ba kamewa daga ci ko sha bane, komi na jikin mutum shima yana azumi kama daga; zuciya, idanu, harshe, fata, hakori, hanci, kwakwalwa, baki da sauransu. 

Don haka wanda yai sake da gangan har maziyyi ya fito masa yana mai azumi malamai sun tafi akan azuminsa ya 6aci amma dole zaici gaba da kamewa bazai ci ko ya sha komi ba har sai sauran al'umma sunkai azumi, sannan bayan sallah zai rama wannan azumin guda 1.

Amma idan mutum bashi ya jawosa ba da gangan, kurum kila karfin sha'awa ne ta yadda jin muryar mace kurum koda baisanta ba tasa yake fita, kuma ba wani tunani ko maganar banza yake ba toh azuminsa na nan, kuma babu ramuwa akansa, wasu malaman kuma sun tafi akan koda sakacinsa nema yasa maziyyi ya fita hakan bai 6ata azuminsa saide wajibi yai istighfari domin ya tafka kuskure babba. Don haka sa6anin malamai ana rahama ne sai mutum ya dubi ra'ayin da yafi kwanta masa ko yafi kusa da dalili yai aiki dashi.

๐‡๐”๐Š๐”๐๐‚๐ˆ๐ ๐Œ๐€๐“๐€๐…๐ˆ๐˜๐ˆ

Matafiyi nada damar yai azumi ko kuma ya aje! Musamman in tafiyar bawata da zai sha wahala bace zai iya yin azuminsa kamar tafiyar awa 1 ko 3 a jirgin sama tunda ga Ac, ko a mota wacce babu matsatsi da takura. Amma in mutum baiba nan ma bai zama abun zargi ba.

๐๐€๐๐๐€๐‘ ๐ƒ๐€๐‘๐€๐‰๐€ ๐‚๐ˆ๐Š๐ˆ๐ ๐‘๐€๐Œ๐€๐ƒ๐€๐

Shine ace kana aikin ciyarwa. Wannan ba karamin abu bane, ba karamin girma bane, daraja ce babba, Allah zai baka ladan duk me azumin daka ciyar.

๐ˆ๐ ๐Š๐€๐๐€ ๐ƒ๐€ ๐ƒ๐€๐Œ๐€

Koda ana tsauwalama mutane kaide ka dage cikin kasuwanci ko ayyukanka kaga ka sassautawa mutane, inma magani kake sayarwa ka sassautawa al'umma, inma abinci ne haka.

๐‡๐€๐‹๐€๐˜๐„๐ ๐ƒ๐€ ๐˜๐€ ๐ƒ๐€๐‚๐„ ๐€ ๐ƒ๐€๐๐ˆ'๐€๐๐“๐” ๐ƒ๐€๐’๐” ๐€ ๐‘๐€๐Œ๐€๐ƒ๐€๐

■ Karatun kur'ani ■ Addu'oi ■ Sallolin jam'i ■ Yawaita Nafilfili ■ Azumi ■ Sadaka ■ Taimako ■ Ilmantarwa ■ Kyauta ■ Ciyarwa ■ Yin fara'a ■ Sakin fuska ■ Ambaton Allah ■ Salatin Annabi ■ Zikiri ■ yawaita Murmushi ga mutane ■ Neman gafara ■ Neman yantawa daga azaba ■ Tsayuwar dare, 
■ Yawan zikirai tare da fadin; subahanallahi, walhamdulillah, la'ilaha illallah, Allahu akbar 

Kai ka hararo duk wani nau'in aikin alkhairi da kasan inbawa yayi Allah zai basa lada ka aikatashi kake aikatashi.

๐“๐€๐˜๐€ ๐™๐€๐Š๐€ ๐†๐€๐๐„ ๐Š๐€ ๐…๐€'๐ˆ๐ƒ๐€๐๐“๐” ๐ƒ๐€ ๐‘๐€๐Œ๐€๐ƒ๐€๐ ??

Za kagane ka fa'idantu da ramadan ne idan bayan ya wuce ya zamto kaga ayyukan alkhairinka sun qaru, sannan baka komawa munanan ayyukanka na baya ba. Wanda haka ta samesa tabbas yana daga wanda suka amfana dashi.

Inkaga baka canza komi ba yadda ramadan yazo ya sameka haka ya barka: Ba abunda ya canza na halayenka bayansa toh a iya cewa baka wani amfana da komi ba, ko kuwa amfanin da radan yaima kadan ne.

Ballantana kuma wanda bayan ramadan ma.sai abunda ya qaru na rashin tsoron Allah wannan bai fa'idantu da komi ba, Allah ya tsaremu.

๐ƒ๐Ž๐ ๐‡๐€๐Š๐€

Al'ummar musulmi mu daura damara, ba kwanakin comedy bane, ba kwanakin wuni online bane, ba lokutan kalle-kalle bane, ba kwanakin 6atawa ko wasa bane. 

๐ƒ๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐€๐ง๐ง๐š๐›๐ข (๐€๐’) ๐ฒ๐š ๐š๐ฆ๐ฌ๐š ๐๐š ๐€๐š๐ฆ๐ข๐ง ๐š ๐ฒ๐š๐ฒ๐ข๐ง ๐๐š ๐ฆ๐š๐ฅ๐š'๐ข๐ค๐š ๐ฃ๐ข๐›๐ซ๐ข๐ฅ๐ฎ ๐ฒ๐š๐ข ๐š๐๐๐ฎ'๐š๐ซ ๐€๐ฅ๐ฅ๐š๐ก ๐ฒ๐š ๐ง๐ข๐ญ๐ฌ๐š ๐๐ฎ๐ค ๐ฐ๐š๐ง๐๐š ๐ซ๐š๐ฆ๐š๐๐š๐ง ๐ฒ๐š๐ณ๐จ ๐ฒ๐š ๐ฐ๐ฎ๐œ๐ž ๐›๐š๐ญ๐š๐ซ๐ž ๐๐š ๐ฒ๐š๐ข ๐š๐ข๐ค๐ข๐ง ๐๐š ๐ณ๐š'๐š ๐ ๐š๐Ÿ๐š๐ซ๐ญ๐š ๐ฆ๐š๐ฌ๐š ๐›๐š ๐š ๐ญ๐ฌ๐š๐ค๐ข๐ฒ๐š๐ซ ๐ฐ๐ฎ๐ญ๐š! ๐ƒ๐ฎ๐ค ๐ฌ๐จ๐ฒ๐š๐ฒ๐ฒ๐š๐ซ ๐š๐ง๐ง๐š๐›๐ข ๐š๐ค๐š๐ง ๐ฆ๐ฎ ๐ค๐š๐ฃ๐ข ๐ฒ๐š ๐š๐ฆ๐ฌ๐š ๐ก๐š๐ค๐š ๐ค๐š๐ฌ๐š๐ง ๐›๐š ๐ฐ๐š๐ฌ๐š.

Muyi kokari kar mubar dukkan minti ya wuce abanza yayin ramadan. Mu roki Allah gafara, tare da neman ya albarkaci yankunan mu, ya yantar damu daga cikin fargaba, talauci, kunci, kashe kashe, da rashin kwanciyar hankali. 

Ga wadu hotuna nan kamar yadda na saba attaching din hoto suna nuni ne ga abubuwan dake 6ata azumi da wadanda basa 6atawa.

Allah ka dubemu da idon rahama, kasa mu shiga Ramadan lafiya.

[๐ˆ๐›๐ซ๐š๐ก๐ข๐ฆ ๐˜. ๐˜๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐Ÿ]

Post a Comment

0 Comments