๐’๐‡๐€๐ ๐Œ๐€๐†๐€๐๐ˆ๐ ๐ƒ๐€๐Š๐€๐“๐€๐‘ ๐ƒ๐€ ๐‡๐€๐ˆ๐‹๐€ ๐€ ๐‹๐Ž๐Š๐€๐‚๐ˆ๐ ๐€๐™๐”๐Œ๐ˆ:



๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

Malam yace; muna cikin wani zamani a yanzu da Mata da yawa in azumi yazo sukan ce bari su sha wasu magunguna wanda al'ada zata dakatar da zuwa don su samu su cika azumi batare da sun sha ba.

Toh anan gurin a tsari na shari'a ba'a haramta abu batare da hujja ba. Idan likita ya tabbatar da cewa bawani abu da zai biyo baya gaba wato ๐™จ๐™ž๐™™๐™š ๐™š๐™›๐™›๐™š๐™˜๐™ฉ๐™จ sakamakon shan wannan maganin toh malamai masana shari'a na iya cewa ya halasta. 

Amma kuma dangane da abinda ya shafi lahira nan kuma akwai abun dubawa; ๐Œ๐ž๐ฒ๐ž ๐š๐›๐ฎ๐ง ๐๐ฎ๐›๐š๐ฐ๐š๐ซ? Ita IBADAH akoda yaushe anason ta zama abun sha'awa a zuciyarka ne, kana sha'awarta kuma kanason kayi! Kamar yadda Annabi (AS) Kance: "๐‘จ๐‘น๐‘ฐ๐‘บ๐‘ฏ'๐‘ต๐‘จ ๐‘ฉ๐‘ฐ๐‘ฏ๐‘จ ๐’€๐‘จ ๐‘ฉ๐‘ฐ๐‘ณ๐‘จ๐‘ณ" Mutum anaso yai ibada yana me jindadi da annashuwa gami da walwala a lokacin da yakeyi.

To amma idan Mace tace ita so takeyi dole lokacin da mutane keyi itama tai azumi, domin batason bayan sallah tazo tana ramuwa toh kunga anan gurin tana yin ibada ne ๐œ๐ข-๐๐š-๐ค๐š๐ซ๐Ÿ๐ข, Ma'ana tana yin ibada ne ala tilas, bata da dandano na ibada, koda shan maganin halas ne amma a wajen Allah Mace zata kasance bata da kima saboda ta guji abunda ya farlanta. So ake ibada ta zamo jiki, mutum ya zama yana farin ciki yana sha'awar yinta. 

Duk sahabban annabi alaihis salam da haka suka fi kowa, saboda su ibadar da suke ba ci da karfi suke ba, suna yinta ne da sha'awa, kuma tare da hakan suna yi suna godewa Allahn da shar'anta musu, kuma suna yi suna godewa annabin da yazo da wannan hukunci da shari'ar addu'ar Allah ya saka masa da mafificin alkhairi... bawai ji suke da kyar suke yi ba. Don haka nide anan ina jan hankalin Mata da sui kokari su shiga sahun wadancan Mata da suka gabata mutanen kirki, masu farin tarihi, sahabban ๐€๐ง๐ง๐š๐›๐ข (๐€๐’) wadanda suke yin ibada tare da sha'awa da walwala tare da jin dama zasu dauwama aciki duk daya ne.

In kunsha azumin de duk sanda zaku rama ladan ramadan din de za'a baku, Allah bazai tauye muku komi ba, domin Allah baya zalunci bakuma yason mai aikata zalunci ballantana ya tauyeku.

Ku dena Da'awar wai in azumi ya wuce zaku wayi gari wataran kuna ramuwar azumi amma gashi kuna ganin wasu na cin abinci! Ai wanda yake yin ibada domin Allah baruwansa da wannan! ๐€๐ง๐ง๐š๐›๐ข (๐€๐’) ya ta6a zuwa gidan Ummu Aฤiya (RA) a lokacin ana azumi, sai ya nuna musu cewa idan Mutum yana azumi, kuma aka samu wasu sukazo suna cin abinci agabansa to ubangiji zaisa Mala'iku su dinga yiwa mutum salati har lokacin da masu cin abincin zasu gama...☘️ Toh kaga idan Mace tasan akwai wannan don tazo tana azumi sauran Mata yan uwanta da sauran Mutanen gida sunzo suna cin abinci don ba azumi kansu ita kadaice keyi ai kunga babu faduwa sai riba. 

Domin wancan lokacin da kika bar azumi saboda Haila ibada kikai, yanzu da kike ramawa ibadah kike, sanda akazo ana cin abinci agabanki nan ma ibada kike... saboda kinga kina da ninki-ba-ninkin abunda ฤa Namiji yake samu a muhallin azumi. Don haka ku fahimci ana yin duk wannan nede domin asami guzuri na lahira don haka yin hailar yafi riba fiye da sha mata magani.

Allah yasa mu dace!

Post a Comment

0 Comments