IDAN KIN HAIHU MUSAMMAN HAIHUWAR FARI


*BABU RUWAN KI DA MATSI KI KULA DA FARJINKI ZAKI GIGITA MIJINKI:*

✎ islamic medical center.
☏+2348037538596
Sirrinrikemiji@gmail.com
Sirinrikemiji@gmail.com

musamman haihuwar fari yawanci mata suna samun kari da yawa suna tsoron dinki idan har ki kayi sakaci jikin ki bai koma dai dai ba kin cuci kanki kullum namiji so yake ya jiki dai-dai zama zama in kuwa ya samu bambanci ko yaya zaki rasa suka haihu sun rasa kan mijinsu tunda suka haihi to yawanci wannan matsalar ce.

Cututtukan Da Su Ke Damun Al’aurar Mata Kamar yadda bincike ya nuna cewa, akwai cututtuka da yawa masu damun al’aurar ‘ya’ya mata, kama daga balagarsu zuwa fara daukar ciki har zuwa daina al’adarsu, kamar:- (1) Warin gaba (odour): Warin gaba na ‘ya’ya mata ya na samuwa saboda wasu dalilai da su ke jawo shi kamar haka:

1- Tafiya ba wando.

2- Kin wanke farji bayan jima’i.

3- Kin wanke farji da ruwan zafi; misali bayan an yi al’ada.

4- Barin wando ya kai kwana uku a jiki.

5- Kama ruwa da ruwa mai sanyi karara.

6- Kin wanke gaba bayan an tsuguna a masai.

7- Mace ta ringa biya wa kanta bukata da hannu ko wani abu.

Ki sani cewa wari ya na fitowa daga gurare uku;

hammata, farji da baki. Saboda haka lallai ne ki bada kulawa ta musamman a wannan guraren naki, don gudun samun matsala. (2) Kumburin Gaba (Inflammatory) da kaikayin gaba (wato Emetic): Wannan cututtuka su ma su na damun al’aurar ‘ya’ya mata kwarai da gaske. (3) Zafin Gaba (Pain). (4) Zubar Ruwa (Leaking). (5) Rashin Haihuwa (Infertility). (6) Sanyi Ko Zafin Mahaifa:

Wadannan su ma su na hana mace ta samu ciki saboda illolin da su ke tattare da hakan. Karin Bayani: Akwai cututtuka da yawa da su ke samun al’aurar mata, saboda ba ta rabuwa da danshi wanda ta nan ne wasu kwayoyin halitta su ke samun zama a cikin al’aurar tasu. A na kiran su Micro–organism da Turanci. Kusan cewa shi farji da a ke magana a kan cututtukansa shi ne wanda Allah Ya halitta da wani sinadari na mayen karfe da wata tsoka kuma ta na da baki guda biyu hagu da dama. Yayin da sha’awar mace ta motsa sai ta rika motsi dai-dai kuma ta na iya yin rauni har ta daina motsi. Wannan tsoka kamar fulogi ne a jikin mace. Yayin da ta yi ma ta yawa, sai ta kasa motsi. Daga nan sai sha’awar ‘ya mace ta dauke, domin ita wannan tsoka ita ce ke feso wani ruwa wanda shi ke sauko da wani ruwa da ya ke da jin dadin mu’amalar jima’i kuma ya ke sa wani zaki tsakanin mace da miji. Idan daya daga ma’aurata ya sami matsala, sai ka ga auren ya ki zaman lafiya. Amma idan babu matsala sai ka ga a na zaune lafiya cikin shauki da annashuwa.

Mafi yawa mata masu ciki su na kamuwa da cututtuka daga wasu kwayoyin halitta da ke rike al’aurar mata, saboda gabansu ba ya rabuwa da danshi. Wadannan kwayoyin halittu su ne, bacteria, fungi da sauransu.

Alamomin masu nuni izuwa kamuwar cutar al’aurar mace ya danganta da irin ciwon da abin da ya jawo shi. Kadan daga ciki:- Zafi yayin fitsari. (burning during urinate) .

Ciwo daga wajen a’aurarta (Itching out side the bagina) . Canzawar gaba ba kamar yadda ta saba gani ba.

Zafi yayin saduwa da miji (discomfort during sedual intercourse) . 

*GA YADDA ZAKI HADA SABULU KO KI SIYA*

❁ bagaruwa ( Zaki samu a wajen masu magani gargajiya ).

❁ zaitun soap ( Zaki samu a Islamic-medical-centre ).

❁ farin miski ( miski samu Islamic center ).

❁ hulba na ruwa (Islamic center ).

_Amma zaplan zaitun ake hadawa dashi ki Duba idan Zaki saya Amma idan kin rasa zaflan Zaki iya sanyan zaitun soap._

in kin sayo sai ki dauki bagaruwa ki daka' tayi laushi ki zuba a roba. Sai ki yayyanka soap zaitun din kanana a kan garin bagaruwa ki nemo miski ki hada tare ki kwabashi da ruwan hulba ki kwaba sosai yayi kauri ya damku. Sai ki zuba a roba mai kyau ki rufe.

In kin ga dama in kwaba wa zai baki wahala ki daka a turmi in kin gama wanka sai ki wanke gabanki dashi.

Idan kika kiyaye wadannan babu wani abinda zai Hana farjinki dandano ko ni'ima kuma babu ruwan ki da wani matsi idan zakiyi aure haka Zaki shiga gidanki kuma zakiga yadda Zaki gigita mijinki ba tareda kin saka komai a farjinki ba.

*BABU RUWAN KI DA MATSI KI KULA DA FARJINKI ZAKI GIGITA MIJINKI:*

*GYARAN FARJI BAYAN KIN HAIHU*

INA MATAN da sukai haihuwa da yawa ko kuma Mata masu matsala budewa, dole duk macen data haihu ta gyara kanta don ita mace yar gyara ce, mu hankalta mata a farka.

• aloevera.
• Karo.
• zaitun.
• kanunfari.

_Ki samu aloevera ki samu Karo ki jefa kanunfari, ki tafasa ki dinga Kama ruwa dashi..

Sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan ya fito ki dinga wanke farjinki ki wanke wa da ruwan dumi, sai kuma ki dinga shafa zaitun in Zaki wurin maigida.

       ❒ 👸🏽 *DON MATSALAR JIKI* 👸🏽 ❒
*☏+2348037538596*

        ◦💁🏽 *MATSI DOMIN FARJI* 👰🏽◦

① 🌿 *BAGARUWAR JIMA:* 🌿

alimun amma karta cika alimun din da yawa saboda yana kafar da ni'imar jikin mace zata tafasa ta dinga shiga ciki safe da yamma in Allah ya yarda ko karuwa tayi ba ai mata dinki ba zata hade cif cif zam zam

③ 🍃 *SASSAKEN BAGARUWA:* 🍂

lemon tsami zata samu sassaken bagaruwa ta matse lemon tsami ta tafasashi shima ta dinga shiga jikin ta zai koma dai dai

④ 🍂 *BAGARUWAR JIMA:* 🍁

lemon tsami zata samu bagaruwa ta matse lemon tsami a ciki ta tafasa ta dinga kama ruwa dashi in sha Allah zata hade wannan ko ba mai jego ba zata iya.

⑤ 🎋 *CITTA MAI KWANSO:* 🎋

uwargida zata samu bawon citta ta cire 'ya'yan ta daka ta dinga turarashi a wuta a kwanakin farkon haihuwa insha Allah zata hade.

⑥ ☘ *ANGURYA:* ☘

uwargida zata samu angurya wadda ake cire ta a jikin audiga in an kade ta kada da bawon citta kwanso ta dinga turarawa bayan ta haihu insha Allah shima zata yi mamaki yadda jikinta zai hade.

⑦ 🌪 *HANYAR TURARA JIKI:* 🌪

zaki samu kara, min kaskon wuta na turaren wuta ki zuba garwashi ki samu bokiti ki sa ka kaskon a ciki sai ki zauna akan bokitin ki saki zanin ki har sai kin gama sai ki tashi.

*☏+2348037538596*

        ✜・👙 *GYARAN NONO* 👙・✜

nono in zata sha ta zuba man tafarnuwa cokalin shan shayi insha Allah.

                  🌱 *ALKAMA* 🌴

uwargida zata samu alkama ta surfa a niko mata garin zata soya shi a janyewa zata dimamashi kamar salala ta zuba nono mai kyau da zata tasha zata yi kamar sau uku.

       👫 *NI'IMA GA MATA* 🚶🏽
*KARIN NI'IMA GA MATA*

tabbas mace komai kyaunta idan bata da ni'imar jiki ta bata iya gamsar da mijinta, dole a mata KISHIYA to amma ni'imar mace ya dangata da irin nau'in abincin datake ci amma matsalar itace basa tuntubar masana SIRRIN dan basu haske saidai kawai suyi ta sayan magunguna wanda basa dadewa jikinsu wasuma basa aiki ga duk macen dakesan samun ni'ima a jikinta tota liqewa wannan sinadarin.

🍆 *KOKONBA(GURJI)* 🍆

uwargida zata samu cocomber ta feraye ta yanka tumatir da albasa ta yanka dafaffen kwai guda uku shima zata samu ni'ima sosai.

*ZUMA DA GARIN HABBATUSSAUDA*

uwargida zata samu zuma mai kyau ta zuba garin habba da man zaitun ta juyashi zata dinga shan babban cokali biyu safe da yamma.

*☏+2348037538596*

🍶 *MADARA PEAK* 🍶

uwargida zata samu madara peak gwangwani daya ta fasa danyan kwai ta buga da cokali har sai ya daina kumfa zata samu ni'ima sosai ana sha da sanyayyar la'asar.

🎋🎋 *RUWAN RAKE* 🎋🎋

sannan uwargida zata samu ruwan rake ta kirba rake a turmi ta samu abin tata mai kyau ta matse ruwan ta saka zuma cokali biyu zata samu ni'ima sosai.

*AYA*

-haka kuma uwargida zata samu AYA ta wanke ta nike ta soya sama sama ta cire jan bawon zata samu cokali da dabino ta hada su gaba daya ta dake ta dinga sha da nono ko madara

🌿🌿 *YA'YAN ZOGALE* 🌿🌿

uwargida zata samu 'ya'yan zogale ta dakashi ta dinga sha da nono ko madara

🙍🏽‍♂ *MAZA DOMIN INZALI KO(RELEASING)* 👫

watau daya fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokaci ba yana harka sai ya kawo ba tare da ita macen ta gamsu ba, uwargida sai ki nemi

*cucumba gurji*
*zuma*

zaki markada cucumbar ba tare da kin fere ba saiki ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin firji, domin sanyi saboda maigida yaji dadin sha

🌨 *MAZA KO MATA INFECTION* ☁

fitar kuraje a gaban
fitar farin ruwa a gaba
rashin karfinsa na mazakuta
jin zafi lokacin saduwa maimakon taji dadi

💊 *MAGANCE WANNAN CUTAR* 💊

saiwar lalle
saiwai cidazugu
ciyawar wutsiyar kadangaru
jar kanwa
tafasa masar

zaki hade su guri daya sai a tafasa a sa kar dawa ayi kunu sai mai fama da wannan lalurar yayi amfani da shi amma kuma hadin mace da namiji zasu iya amfani da shi, macen da take da karamin ciki ba zata yi amfani da shi ba haka wanda ke fama da matsananciyar(alsa) ulcer bazai yi amfani dashi ba.

*KARIN NI'IMA A AL'ADANCE A SAUWAKE ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN AURE DA BAYAN AURE*
☏+2348037538596

*ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba.*

*wasu da yawan yan'mata sai kaga suna yin abin har yana gona da iri*

🙍🏽 *TSARKI DA RUWAN DUMI :* 👰🏽

*tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji )*

*Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba.*

🌿 *GANYEN MAGARYA:* 🌿

*ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba.*

       🍂🍂 *ZUMA:* 🍂🍂

*ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1) da safe daya (1) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni'iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al'ada.*

🍶 *SHAN ZUMA*
*ana so macen da take cikin jinin al'ada ta rinka shan zuma cokali uku (3) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al'ada.*

🍃 *MAN HABBATUSSAUDA :*

*zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a ( farji)*

🍉 *KANKANA DA MADARA :*

*Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al'adarta.*

🍉🍆 *KANKANA DA CUCUMBER:*

*zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali.*

          ☄ *AL'MISKI*
*ana so mace ta sami miski ki rinka sa kadan a ( farji ) dinki.*

*Ko da kin wanke pants dinki wannan kamshi yana jikinki.*

                 👵🏽 *IYAYE* 👴🏽

*wadannan abubuwan Dana lissafa irin wadanda ya kamata mace ta rinka yi kenan tun tana gaban iyayenta.*

➽ *mata a daina yawan cushe-cushe a ( farji ) yawan yin hakan ba karamin matsala yake jawo wa ba.*

☄ *TURAREN ( FARJI )*
*wannan hadin shi zai sa farji ya dinga kamshi a duk lokacin gabatar da jima'i:*
➽ *anbar.*
➽ *miski.*
➽ *ganyen magarya.*
➽ *rihatul-hubbi.*
➽ *ma'ul miyami.*

*Sai ki hade su waje daya ki tafasa su ki juye a roba ki Kara ruwa ki zauna a ciki kamar (30) min*

*Lilacin da zaki kwanta ki Kama ruwa da shi ki shafa ruwa a gefen ( farji ) wannan shi zai Hana mijinki ya guje ki*

*☏+2348037538596*

Abubuwan Da Su Ke Kara Shaawa Yawaitar cin kayan itatuwa su na karawa sinadarin da ke samar ko tayar da sha’awa karfi, Tasly Phytoestrogen.

1) Kankana: za a samu kankana a hada ta da gwanda a feraye a markada su a ‘blender’ a sha. Za a samu ni’ima a jiki.

2) Dabino: za a samu danyen dabino wanda ya fara nuna a dinga ci. Shi ma ya na kara ni’ima.

3) Zogale: cin kwadon zogale a yanka mi shi kwai ya na kara ni’ima kuma ki samu zogalenki mai kyau ki shanya shi a inuwa. Idan ya bushe, sai ki daka shi ki rika sha da madara. Ya na kara ni ‘ima sosai.

4) Ya’yan Zogale: uwargida ta samu ’ya’yan zogale ta bar su su bushe ta dake su a hade da dabino da cikude ta dinga sha da nono. Za ta yi mamaki sosai.

5) Lemon Aya: aya da kwakwa uwargida za ki samu ayarki ki jika ta ta jiku sosai sai ki yanka kwakwarki kanana ko ki gurza a greader ta ki haka kwakwar da ayar ki markada ki tace ki sa sugar ko zuma ki sha. Za ki sha mamak.

6) Ganyen Idon Zakara: ki samu ganyen idon zakaran ki hada shi da dabino ki daka shi, ki dinga sha da nono.

7) ZAITUN: macen da ta ke fama da bushewar farji za ta samu zaitun ta sha cokali biyu, sannan ta dinga zubawa a farjinta. Insha Allahu za a dace.

8) Kwakwamba: ’yar uwata za ta samu cocomber ki feraye ta yanka tumatir da albasaki yanka dafaffen kwai guda uku, sai ki ci. Shi ma ya na kara ni’ima sosai.

9) Ruwan Rake: za ta samu ta kirba rake a turmi ta samu abin tata mai kyau ki matse ruwan, ki saka zuma cokali biyu. Za ki samu ni’ima sosai kuma ki ringa shan rake da yawa.

10) AYA: haka kuma ’yar uwata za ki samu aya ki wanke ta ki nika ki soya sama-sama ki cire jan bawon. Za ki samu cukwi da dabino ki hada su gabadaya ki daka ki dinga sha da nono ko madara.


Post a Comment

0 Comments