❒ CIWON ZUCIYA ❒
☛ Islamic medicine center
☏+2348037538596
Idan mutum yana fama da ciwon zuciya ya Samu karamin cokali na garin habbatussauda a hadashi da Zuma a zuba a cikin ruwan zafi ko shayi sai a sha kullum safe da yamma.
❒ KUMBURIN HANTA ❒
idan mutum yana fama da kumburin hanta, za'a Samu habbatussauda karamin cokali a hadashi da garin kurna babbar cokali biyu sai a hadasu kullum sau uku Amma maganin cokali uku-uku sau uku a wuni.
❒ INFECTION NA HANTA ✎
a Samu ya'yan baure sai a matse sai a cire ruwan sai a Debi ruwan cokali daya a hada da Zuma cokali daya a zuba a cikin shayi tare da man habbatussauda ana sha sau biyu a wuni safe da yamma.
✃ TYPOID ✃
a samu garin hulba da ganyen magarya da garin habbatussauda da tsamiya sals daya da Zuma cokali uku a rinka tafasawa ana sha.
✎ TYPOID ❒
malamai suka ce za'a Iya samun hulba garinsa cokali daya, a samo Zuma sai a tafasa , sai a sami khal tuffa, madaidaici a Kara za'a dinga sha Rabin Kofi kafin a karya safe a sha haka da Rana haka da dare.
❅whatsApp.
☛+2348037538596
➽ SIRRIN ✰ RIKE ✰ MIJI ❖
☛ ULSER ☚
ana amfani da garin hulba, da garin habba, da Zuma, a gauraya su waje daya, a dinga sha da safe , kafin a karya, sai bayan awa daya aci abinci, haka da Rana, haka da dare, ko a sami man hulba a dinga sha da Zuma , za'a sami waraka insha Allah.
❐ CIWON KODA ❒
Za'a yawaita shan al batik, shine kankana, ya zamanto kana yawaita shan sa ko wanne lokaci shan kankana, yana wanke koda.
✎www.sirrinrikemiji@gmail.com
❒ +2348037538596 ❒
0 Comments