hanyoyin-magance-matsalar-ciwon-ulser

Hanyoyin da zaa iya jarraba wa domin magance matsalar ciwon ulser, dangane da bincike na manyan likitocin muslunci, wanda suka bincika kuma tara shi, kamar yadda yazo acikin littafin #Attadawi_bilaashab.
Daga cikin hanyoyin akwai hanyoyin dazaa iya jarraba wa akan matsalar Ulser wanda tayi tsanani.
ﺍﻟﻘـــﺮﺣــــﺔ
Hanyoyin samun waraka daga matsalar ciwon Ulser.
ﻣﺄﻛﻮﻻﺕ :
Abubuwan da zaa iya ci sune:
1- ﺗﺆﻛﻞ ﺍﻟﻄﻤﺎﻃﻢ ﺍﻟﺤﻤﺮﺍﺀ ﺍﻟﻨﺎﺿﺠﺔ ﺑﻘﺸﺮﻫﺎ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺮﻳﻖ ﺛﻼﺙ ﺣﺒﺎﺕ ﻳﻮﻣﻴﺎ .
‏( 1 )Zaa samo tumatur wanda ya nuna kwara uku ana bukatar mutum zai sha wannan tumatur Kullum kwara uku.
2- ﺃﻛﻞ ﺍﻟﺪﺑﺎﺀ ‏( ﺍﻟﻘﺮﻉ ﺍﻟﻌﺴﻠﻰ ‏) ﺑﻌﺪ ﻃﺒﺨﻪ ﻭﺧﻠﻄﻪ ﺑﺎﻟﻠﺒﻦ ﻭﺍﻟﺴﻜﺮ، ﻭﻳﺆﻛﻞ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺮﻳﻖ ﻭﻫﻮ ﺩﺍﻓﺊ ﻳﻮﻣﻴﺎ .

‏( 2 )Sukace ko asamo kabewa adafata bayan andafa sai adebi dai dai wanda zaa sha sai ahada da nono da suga sai asha da dumi-duminta Kullum arana sau daya.
-3 ﺯﻫﺮ ﺍﻟﺒﺎﺑﻮﻧﺞ ﺗﻄﺤﻦ ﻭﺗﻮﺿﻊ ﻓﻲ ﺯﻳﺖ ﺍﻟﺤﺒﺔ ﺍﻟﺴﻮﺩﺍﺀ، ﻭﻳﺆﺧﺬ ﻣﻦ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﻤﺰﻳﺞ ﻣﻠﻌﻘﺔ ﻋﻠﻰ ﻛﻮﺏ ﺯﺑﺎﺩﻱ ﻓﻲ ﺍﻹﻓﻄﺎﺭ ﻭﻓﻲ ﺍﻟﻌﺸﺎﺀ .
‏( 3 ‏) Ko asamo huran (Albabunaj) sai adaka shi, bayan haka andaka sai ahada shi da (Man Habbatisauda) mai kya sai arika diban wannan hadin cokali daya ana zubawa a kofin Kindirmo, zaayi haka da safe, haka zaayi da yamma .
-4 ﻳﺠﻔﻒ ﻗﺸﺮ ﺍﻟﻤﻮﺯ ﺛﻢ ﻳﻄﺤﻦ ﻭﻳﻀﺎﻑ ﺇﻟﻴﻪ ﻋﺴﻞ ﻧﺤﻞ ﻭﻟﺒﻦ ﺣﺘﻰ ﻳﺼﺒﺢ ﻛﺎﻟﻤﺮﺑﻰ، ﺛﻢ ﻳﺆﺧﺬ ﻣﻨﻪ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺮﻳﻖ .
‏( 4 ‏) Ko asamo bawon ayaba sai abuser da shi bayan haka sai adaka shi yayi gari likow in anaso zaa iya tankadewa sai ahada da Zuma da nono mutum zai dinga shan wannan hadin Kullum. Ko ahada yadda zaa iya shanyewa aduk rana sau .daya
-5 ﻗﺸﺮﺍﻟﺮﻣﺎﻥ ﻳﺠﻔﻒ ﻭﻳﻄﺤﻦ، ﺃﻭ ﻳﻌﺠﻦ ﻓﻲ ﻋﺴﻞ ﻭﺗﺆﺧﺬ ﻣﻨﻪ ﻣﻠﻌــﻘــﺔ ﻳﻮﻣﻴــﺎ ﻟﻤﺪﺓ ﺷﻬﺮ .
‏( 5 ‏) Ko asamo (kishiru ruman) sai abuser da shi, bayan ya bushe sai ayi garin sa, sai kuma ahada da zuma Kullum zaa dinga shan cokali daya, sau biyu har tsawon wata daya cikakke.
Wanda hanya bana mantawa wani dan uwa yake cema yataba jarrabata kuma Allah yatai make shi yasami waraka .
-6 ﺗﻤﺰﺝ 10 ﻗﻄﺮﺍﺕ ﻣﻦ ﺯﻳﺖ ﺍﻟﺤﺒﺔ ﺍﻟﺴﻮﺩﺍﺀ ﺑﻔﻨﺠﺎﻥ ﻋﺴﻞ ﻭﻣﻠﻌﻘﺔ ﻗﺸﺮ ﺭﻣﺎﻥ ﻣﺠﻔﻒ، ﻭﻳﺆﻛﻞ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺮﻳﻖ ﻳﻮﻣﻴﺎ، ﻳﺘﺒﻌﻪ ﺷﺮﺏ ﻛﻮﺏ ﻟﺒﻦ ﻏﻴﺮ ﻣﺤﻠﻰ .
‏( 6 ‏) Ko kuma asamo (Man habbatisauda,sai asamo zuma asalin mai kya kofi daya sai azuba man (habbatisauda) kamar cokali (10)Sai kuma azuba (kishiru ruman) bushashe cokali daya sai ahada adinga shan wannan hadin arana bayan ansha, sai asha kofi daya na nono Wanda baasanya masa komiba, kamar suga, baayi masa algushu ba aka Kara ruwa .
-7 ﺗﻄﺤﻦ ﺍﻟﺤﺒﺔ ﺍﻟﺴﻮﺩﺍﺀ ﻭﺗﻮﺿﻊ ﻓﻲ ﻋﺴﻞ ﻧﺤﻞ، ﻭﻳﺆﺧﺬ ﻣﻨﻬﺎ ﻣﻠﻌﻘﺔ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺮﻳﻖ، ﻭﺃﺭﺑﻊ ﻣﻼﻋﻖ ﻃﻮﺍﻝ ﺍﻟﻨﻬﺎﺭ ﻟﻌﻼﺝ ﺍﻟﺤﻤﻮﺿﺔ ﻭﻗﺮﺣﺔ ﺍﻟﻤﻌﺪﺓ .
ﻣﺸﺮﻭﺑﺎﺕ :
‏( 7 ‏) Ko kuma asamo yayan (habbatisauda) sai adaka su, ko asamo garin wanda aka tabbatar da ingancin sa sai ahada da zuma Kullum zaa dinga shan cokali daya sau hudu arana gawanda yake fama (Doduenal ulser, da kumburin ciki.
Uabangi Allah yasa ka masu da alkairi Ameen .
Sukace sai kuma abubuwan da zaa iya shan wajan magance wannan matsalar.
-1 ﻣﻐﻠﻲ ﺯﻫـﺮ ﺍﻟﺒﻨﻔﺴﺞ .
‏( 1 ‏) 7Ko asamo (Huran Banafsaji) arika tafasa wa anasha.
-2 ﻣﻐﻠﻲ ﺍﻟﻌﺮﻗﺴﻮﺱ .
‏( 2 ‏) Ko asamo (Irkusus) arika tafasa wa anasha.
-3 ﻳﺆﺧﺬ ﺯﻳﺖ ﺍﻟﻠﻮﺯ ﺻﺒﺎﺣﺎ ﻭﻣﺴﺎﺀ .
‏( 3 ‏) Ko adinga shan zait lauz safe da kuma yamma.
-4 ﺗﻌﺼﺮ ﺍﻟﺒﻄﺎﻃﺎ ﺍﻟﺤﻠﻮﺓ ﻭﻳﺸﺮﺏ ﻣﻨﻬﺎ ﻓﻨﺠﺎﻥ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺮﻳﻖ ﻳﻮﻣﻴﺎ، ﻣﻊ ﺳﻒ ﻣﻠﻌﻘﺔ ﻣﻦ ﺍﻟﺸﻤﺮ ﺍﻟﻤﻄﺤﻮﻥ ﺑﻌﺪ ﻛﻞ ﺃﻛﻞ .
‏( 4 ‏) Ko asamo (Dankali mai zaki sai adama shi kamar ruwa asha bayan ansha, ko ko arika ci bayan anci sai asha cokali daya na (Shammar ‏) .
-5 ﺗﻌﺼﺮ ﺃﻭﺭﺍﻕ ﺍﻟﻜﺮﻧﺐ، ﻭﻳﺸﺮﺏ ﻣﻘﺪﺍﺭ ﻛﻮﺏ ﻣﻦ ﺍﻟﻌﺼﻴﺮ ﻗﺒﻞ ﺍﻟﻄﻌﺎﻡ ﺑﻨﺼﻒ ﺳﺎﻋﺔ، ﻭﻳﺴﺘﻤﺮ ﻟﻤﺪﺓ ﺷﻬﺮﻳﻦ .
‏( 5 ‏) Ko asamo ruwan (Kabeji) Sai adinga shan kofi daya na ruwan ganyan (Kabeji) kafin cin abinci da awa (1) Zaayi hakan har tsawon wata biyu dai dai.
-6 ﻳﺆﺧﺬ ﻋﺼﻴﺮ ﺍﻟﺠﺰﺭ .
‏( 6 ‏) Ko asamo ruwan karas arika shansa.kenan zaka iya samo karas wannan wanda kasani sai karika blending dinsa kanasha .
-7 ﻳﺆﺧﺬ ﺍﻟﻌﺴﻞ ﻣﻊ ﺍﻟﻤﺎﺀ ﺃﻭ ﺍﻟﺤﻠﻴﺐ ﻳﻮﻣﻴﺎ ﻟﻤﺪﺓ ﺷﻬﺮﻳﻦ .
‏( 7 ‏) Ko asamo zuma sai arika hadata da ruwan dumi anasha, ko arika hada zuma da nono mai kya ana sha har tsawon wata biyu insha Allah zaa sami waraka .
-8 ﺗﻐﻠﻲ ﻣﻠﻌﻘﺔ ﻧﺨﺎﻟﺔ ﺑﻜﺄﺱ ﻣﺎﺀ ﻭﻳﺤﻠﻰ ﺑﺎﻟﻌﺴﻞ ﻭﻳﺸﺮﺏ .
‏( 8 ‏) Ko asamo cokali daya na (Dabino) sai ahada da ruwan dumi sai asanya zuma asha.
-9 ﻳﺆﺧﺬ ﻣﻐﻠﻲ .4
ﺟﺮﺍﻣﺎﺕ ﺯﻫﺮ ﺍﻟﺒﺎﺑﻮﻧﺞ ﻓﻲ 10 ﺟﺮﺍﻣﺎﺕ ﻣﺎﺀ ﻟﺠﻤﻴﻊ ﻗﺮﻭﺡ ﺍﻟﻤﻌﺪﺓ .
‏( 9 ‏) Ko asamo (4gram na huran albabbunj) sai ahada da ruwa akalla (10gram) naruwa sai atafsa sukace idan ana shan wannan yana magance dukkan matsalar Ciwon Ulser koma dai wacce irice. Domin ga dukkan matsalar ciwon Ulser.
-10 ﻳﺆﺧﺬ ﻛﻮﺏ ﺣﻠﻴﺐ ﻛﻞ ﺳﺎﻋﺘﻲ
‏( 10 ‏) Ko arika shan kofin nono dukkan bayan awa biyu.
-11 ﺍﻟﻠﺒﻦ ﺍﻟﻨﺊ ﻣﻊ ﺍﻟﺒﻴﺾ ﺍﻟﻨﺊ .
ﻭﻟﻌﻼﺝ ﻗﺮﺣﺔ ﺍﻻﺛﻨﻰ ﻋﺸﺮ ﻭﺍﻟﻤﻌﺪﺓ .
‏( 11 ‏) Ko asamo nono Wanda aka tatsa batare da ya sha iska da yawaba sai ahada da danyan kwai asha.
-1 ﻣﻄﺤﻮﻥ ﻣﻠﻌﻘﺔ ﻣﻦ ﻗﺸﺮ ﺍﻟﺮﻣﺎﻥ ﻣﻊ ﻣﻠﻌﻘﺔ ﺯﻳﺖ ﺯﻳﺘﻮﻥ .
‏( 1 ‏) Sai suka kawo wasu hanyoyin akan Doduenal ulser zaa iya samun kishiru ruman sai arika hadawa cokali daya na kishiru ruman, da cokali daya na man Zaitun sai asha.
-2 ﻣﻨﻘﻮﻉ 5 ﺗﻴﻨﺎﺕ ﺟﺎﻓﺔ
‏( 2 ‏) Ko asamo kwarorin (Tean) guda (5) Busassu sai arika tafasawa anasha .
-3 ﺑﻠﻊ 7 ﺣﺒﺎﺕ ﻣﺴﺘﻜﺔ
‏( 3 ‏) Ko wani magani daake cemasa (Mustakatu) arika hadiyar kwara (7 ‏) .
Malaman da sukayi wannan kokari wajan binciko wadannan faidodin Ubangiji Allah yasaka masu da alkairi, kuma yasaka masu da gidan aljanna .
Mun kawo maku shi kai tsaye daga cikin littafin (Attadawi bil aashab).
Dafatan Allah ubangiji yabamu dacewa Ameen.


Post a Comment

0 Comments