KO KUN SAN?
Sunayen Muhimman Kayayyakin Masarufi Da Abinci Na Gargajiya Hausa Da Turanci
1 - Doddoya (Scent Leaf):
2 - Dinya (Black Plum):
3 - Dorawa (Honey Locust):
4 - Gujiya (Bambara Nut):
5 - Goruba (Doum Palm):
6 - Kadanya (Shea):
7 - Kabewa (Pumpkin):
8 - ’Ya’yan Kalaba ko Kuka (Baobab Fruit):
9 - Kurna (Ziziphus):
10 - Lansir (Cress):
11 - Ridi/Kantu (Sesame Seed):
12 - Rinji (Senna):
13 - Aya (Tigernut):
14 - Zogale (Moringa):
15 - Magarya (Ziziphus Mauritania):
16 - Tsamiya (Tamarind):
17 - Aduwa (Balanites):
18 - Mummuki (Bread):
19 - Kanya (Ebony tree):
20 - Danya (Sclerocarya birrea):
21 - Laulawa (bicycle):
22 - Gwate (Porride):
23 - Tuwo (Fufu):
24 - Kunu (Gruel):
25 - Awara (Tofu):
26 - Dumame (Recheuffe):
27 - Dambu (Chicoins)
28 - Fura (Millet flour balls):
29 - Rama (Jute)
30- Cloves – (Kanumfari)
31- Fenugreek – (Hulba)
32- Scent leave – (Doddoya)
33-Cinnamon – (Kirfa)
34- Potash – (Kanwa)
35-Mint leaves – (Na’a na’a)
36- Pumpkin – (Kabewa)
37-Bitter leave – (Shuwaka)
38- Spring onions – (Albasa mai lawashi)
39- Sesame – (Ridi)
40-Tamarind – (Tsamiya)
41- Jute leaves – (Ayoyo)
42-Garlic – (Tafarnuwa)
43- Nutmeg – (Gyadar Kamshi)
44- Ginger – (Citta)
45-Moringa – (Zogale)
46- Turmeric – (Kurkur)
47-Locust Beans – (Daddawa)
48- Chilli – (Shambo)
49- Egg plant leave – (Ganyen Gauta)
50- Cress – (Lansir)
51- Honey Locust – (Dorawa)
52- Baobab Leaves – (Kuka)
53-Jujube Powder – (Garin Magarya)
54- Spinach – (Alayyahu)
Yana da kyau mu koyawa yaran mu wadannan sunaye don su san sunaye.
0 Comments