*YAR....GATAN....MIJINTA...AMMA BANDA MAI ROWA*

*YAR....GATAN....MIJINTA...AMMA BANDA MAI ROWA*

☞ islamic medical center
☏+2348037538596
□ sirrinrikemiji@gmail.com
□ sirinrikemiji@gmail.com

🔞 ki kasance mai nuna soyayya a wurin mijinki.

Ki samu Lalle, zuwa lokaci kadan zaki yi mamakin abinda zai faru.

Sauran batun na barku
dashi...

Albishirinku Matan kwarai masu albarka!! Ina mata masu san su matse tsaf? To ga dama ta samu cikin sauki.  Ki samu ganyen magarya da lalle ku dafa...Idan ya huce sai ku shiga ciki.

Idan kuma an fito sai ayi turaren kanumfari.Idan kina so kyasa misk amman ba dole bane. Zaki matse tsaf..yatsa ma da kyar Zai shiga bare 🍌

. Wannan guarantee ne. Mai gida zai ji dadin sukuwa da kyautar bazata, Asha dadin 🍌lafia.

             GYARAN GABA;

☞ aloevera
☞ kanumfari

Ki sami aloevera ki samu karo ki jefa kanumfari,ki tafasa ki dinga kama ruwa dashi.....sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan ya fito ki insertn in kina so tun safe kitayi kina wankewa da ruwan dumi,sai kuma ki hadashi kadan da zaitun ki insertn in zaki gurin oga.

              GYARA GABA ②

Ki nemi:

● Man tafarnuwa
● Man habba
● Miski farin.

Ki kwabasu waje daya Kuna inserting a gaba Yana cire infection ya sa wajen kamshi
Yayi tighting dinki Ya kuma sa wajen yayi laushi da taushi

☞ Ga wani Sirri Lemon tsami zaki matse guda 5 sai ki juye ruwan kaninfari a ciki wanda aka jika sai ki juye peak milk1 ki saka sugar ko zuma kadan Dadi a baki dadi a stadium  A hayye sama ruwa kasa ruwa.

      Sinadarin Gyara gaba ③;

1) Minanas
(2) Hakkin Daka
(3)chukwi
(4)madaran Shanu
(5)zuma Mai Kyau Wanda Ba Mixed.

Zaki Hada Chukwi Minanas hakkin Daka waje 1 kidakesu Suyi Laushi sai kizubasu Cikin Zuman Ki juyasu sosai Su hada jiki ..saiki Danga Diba Kina zubasu Cikin Madarar Shanu kullum Da Safe Kafin Kiyi Breakfast Kiyi Na sati 1 .in'ako yin sex me-house Sai kin toshe masa baki da hannunki dan harq makota Sunji Ihunsa.Ammafa Banda Ke Mai Kishiya Ehen ..Insha Allahu Me-house Idan Yaji Sabon Dandanon Hq Dinki Bazaisan Lokacinda zaimiki Wani Dunkulallen Kyautaba Kuma Daga Ranar Duk Macen Dazai Kalla Kallo Namiji zaidunga Yimasa..

Daga ranar sunan ki wajensa zai zama Yar'Aljannah Har Frnds Dinsa zai dinga fadawa Walh Matata Yar'Ajannace.

Duk Inda yaje ya tuno da dadin gaba dinki  zaidawo gareki Dan bai'isa yamanta ba ...Ke kuma Sai kinjure Banda Raki...

Ka'arin ni'ima :ki nemi ridi ki daka ki tankade ki nemi madara ta ruwa ki hadasu ki gauraya ki sha.sauran bayani ya rage naki

Ki dafa kanumfari idan ta dayko nuna ki zuba zuma a ciki,bayan kin sauke ki samu garin ridi zuba ki hada a nonon shanu marar tsamu.yana aiki sosai.

Gyara:ki samu minannas da kankana da zuma da madaran ruwa ki ki daka minanass ki tanakade ki hada su ki sha.

Karin ni'ima: idan kinaso kullum ki kasance cikin ni'ima saiki nemi kanumfari da dabino ki jikasu har sai sun jiku saiki dinga deban ruwan kina sa zuma kisha.ya rage naki

QAMSHI GABA:

In kinaso kina kamshi mai daykar hankali ki nemi
Kafi amarya kamshi.

Garin miski
Garin kanumfari
Garin ambar
Kafun-kafun.

Sai ki ca kudasu waje daya da mai(vaselin) ki rinka shafawa to duk inda kikaje sai ansan kinje saboda kamshin ki.

*IDAN KINA DA MATSANANCIYAR KUNYAR DA ZAKI IYA CUTAR DA KANKI TA BANGAREN AURATAYYA KO KUMA KINNA SON JAN RA'AYIN OGA ZUWA GADO...... GA HANYOYI MAFI SAUKI!!!********

Ita mace ansanta da kunya don yar kunya ce kuma dole ta gajeta!

Amma in an zo batun zamantakewa ya kama ki ajiye kunyar gefe daya Madam!! In har zaki Iya bude tsaraicinki oga yayi yadda yaga dama dashi kuma ki bude ido ki Kare masa kallo tofa zancen kunya ya kau!!!

Amma idan baza ki iya ba to akwai hanyo yi da zakibi ki tsokano masa sha'awarsa cikin kissa mai tattare da dabara!!

☞ Yin wawan zama da har zai iya bayyana cinyoyinki / sharaba ko bude can loko yadda idanuwansa za suci karo da pant dinki.

☞ Yawan yin mika hade da gantsaro boobs dinki lokaci guda kina lasar lebbanki hade da cizar su.

☞ Sakin towel intentionally a gaban oga a zuwan ya subuce ne bayan kin fito daga bathroom.

☞  Mikawa oga mai kice ga Shafa maki a baya in ya gama ki bude cinyoyi ki kashe murya kina masa kallon kissa kice *Sweery saura nan*!!

☞ Ki riko hannunsa cikin shagwaba kice darling kaji wani dan kurji yana mani zugi, sai ki Dora akan clit dinki kina murmushi.

☞ Idan kina tafiya ki dinga girgiza boobs kina kallo, fuskar ki always cike da fara'a kina kallonsa.

☞ Ki dinga yawaita sa English wears irin su Bumper Shrt, Sphaggty, Uttrnck, Skintyt da sauransu shi suke gani a kan titi don haka da sun shigo gida ya kamata suci karo dashi sai kiga sha'awa ta motsa, Rigunan su zama masu bayyana nonuwanki!

☞ Idan oga na lunch ko dinner ko kuma zaifi dacewa in yana breakfast zai tafi office, ki fito da boobs dinki daya kina dubawa kamar kina neman wani abu akan nipples dinki,,,, can sai kice kan nipples dina zafi yake min darling kaga! Ki tashi kina rausaya ki je gabansa ki dan durkusa yadda zai kalleshi sosai, kice kodai tsotso suke so sai kiyi wata yar bazawarar dariya... hmmm! Har yaje office ya dawo yana tunanin Idan Akwai matsala akan aure musamman akan matan da basu San yadda zasu jawo hankalin ogaba a gurin su sai suyi tambaya.

     Admin Sirrin Rike Miji
☏+2348037538596

*MENENE SIRRIN KUKAN MACE GABAN MIJINTA A LOKACI DA TA BATA MASA RAI YAYI FUSHI DA ITA??***

Dukkan mace da takema mijinta kuka lokacin da yayi fushi yana qara masa sonki da qaunarki yana qara jin dadi a ransa saboda kin nuna masa kin damu kuma kin qara nuna masa yanada girma akanki.....

kukan mace wani sirrine da yake ratsa jiki da jijiyar wadda a keyi masa....

..yana qara shaquwa gareku
kukan mace ga mijinta yanasa miji ya kasa mantawa da ita...

.yana tasiri wajen saurin sakkowar miji daga fushi.....

yana bamban taki da dukkan kishiyoyinki...yana sa ki zama
zara ga mijinki....yana tunawa dake yaji dadi duk sanda aka bata masa rai ya tuna da kece da kin masa kuka mai
ratsashi...

Kukan budurwa ga saurayinta alikacin da tai masa laifi
yana qara masu donqon soyayya mai qarfi...

wlh yan'uwana mata mu gwada zakiga yacce mijinki zainajin tausayinki.....

amma fa bawai ki bude baki kamar injin niqa ba....

kiyi masa kuka mai ratsa jiki da tsumar da zuciyar cikin shagwaba da yanga da jan class irin na qasaitacciyar mace.....

Amma sai kin fara bashi hakuri da kalamai masu dadi da tausasawa da kwantar da kai....

Misalin; My dear dan Allah kayi hakuri ka yafe min ma tuba gareka bazan sake aikata hakan ba..

..kar kayi fushi dani masoyina nasan ni mai laifice plxzz ki tsuguna ki riqe qafarsa kina magana na masuson kuka to daga nan kin kashe masa guiwa saiki fara kuka kina neman afuwa to daganan zai hqura...

.indai kin kasance hakoda bakiyi kuka ba yanaga yanayinki zai hakura.....

*TO YA ZANYI MASA LOKACIN DA YACE YA HAQURA*
                                                                   (1) ki daure ke mace ko sau 1 a watane ki dinga yin wannan hadin na ganyen zaitun dana magarya
a samesu koda bushashshu ne,ki zubasu a kwai ki yanka farar albasa,da gadali guda 1,,ki soya kwan da zaitun ki zauna kici ki koshi,,,,,ummm mm basauki.

(2) A sanyin nan in kina son ki dumamawa oga jiki to samu minannas dinki kadan da kanumfari ki dake su,ki dora ruwa a wuta,kisa citta in kina da gagai ki debi kadan ki zuba.,,ki zuba hadin minannas da su kanumfarin...

ki tafasa sosai.sai ki tace kisa sugar ko zuma...sai kisa lipton kusha ke da oga.....

yanzunnan jikin ku zai dau dumi.....kuji ba dama ne....

(3) ina matan da basu da ni'ima,kullum anayi sunajin zafi,toh nemi geronki ki surfa ki dora a wuta kisa ruwa ki jefa kanumfari da mazankwaila da danyen manshanu,ki dafa sosai,,,sai ki tace geron ki tashan ruwan kafin yamma zakiji kinfara naso.....

(4) ki samu furen tumfafiya da yayan zogale ki samu geronki ki surfa ki daka lukwui,,ki zuba furen aciki kisa mazankwaila ki dake lukui,,,ki dinga damawa da fresh madara kina sha.....ba sauki sai kin kori oga gun aiki....

(5) ki samu gyadar mata,ki samu dan bashanana da yayan kankana da yayan zogale da minannas da idon zakara,da farar biyarana,da asuwakin mata da mazankwaila,ki dake su luguf.....ki dinga dibar kadan kina sha da madara ko madarar shanu,,,,sai kitanadi zanin daure bakin oga ranar.
Matan AlbarKa Slm. Darasin mu na yau

[ILLAR RABA DAKI DA MAI GIDA]

Shin yan uwa Kunsan illar raba daKi da miji? Toh Ku saurara Kuji:-

1- yana rage Kusanci Ko shaKuwa a tsaKanin ma'aurata.

2- yana sa ma aurata su riKa jin wani iri Wajen neman juna don Kauda sha'awarsu Ko raya sunnah e.g mace zata ki zuwa wajen mijinta tace ai idan yana da buKatarta ya nemeta. Shi Kuma miji ya haKince a daKinsa yaki zuwa wajen matarsa yana jira sai ta biyoshi, karshe sai dai su rungumi Pillow su Kwana suna jin haushin juna.

3- yana sa fada yayi tsawo a tsaKanin maaurata idan sun samu sabani, sai a dauKi KwanaKi baSu shiryaba.

4- yana sa miji ya samu daman yi wa matarsa iyaKa da wasu abubuwanshi e.g ababen ciKin daKinsa.

5- yana sa mace ta riKa jin dar-dar duK loKacin da ta shiga daKin mai gida da niyyar Kwalema Ko neman wani abu, musamman idan ya shigo ya tarad da ita a ciKi daKinsa tana dube-dube Ko neme-nemen Wani abu.

Post a Comment

0 Comments