✿»»» *SIRRIN GA MATA MASU CIKI* «««✿
▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃
*□ NA FARKO □*
*IDAN MACE TANA DA CIKI*
rashin cin kayan da xai Kara Mata lafiya koda ba masu tsada ba kamar su kayan marmari.
・ayaba・lemo・gwada・kankana・
② Abu na biyu shine *TALAUCHI*:
Rashin samun cikakken cin abinci akai-akai kamar yanda yake a al'ada da mace tana da cin abicin a Rana Sau biyu to dole ki Sani idan kina da ciki sai kin zamo kin Kara ki maida shi Sau hudu saboda abinda kika ci shine yaronki zaici kuma wani yabi jikinki har ya Kai zai Saki ni'ima a jiki kamar yanda yaronki zai samu abincinsa bayan kin haihu wato nono.
③ shine rashin shan duk abinda zai Kara miki maiko a jiki Amma kada Wata macen taji an ce kayan maiko ta zaci kayan kwadayi irin na Mata, a a kamar su.
➜ kamar shan Kunun gyada.
➜ Kunun aya.
➜ cin gyada dafaffiya.
To duk wadannan idan ance ta lazimci wadannan abubuwa da yardar Allah ba zata rasa ruwan nono ba, bayan ta haihu.
To idan mace ta tsinci kanta a cikin wannan yana yi yaya zata yi?
*⊂⊃ MACE DATA HAIHU ⊂⊃*
☛・ Islamic medical center ・☚
☏+2348037538596
☞ sirrin rike miji
■www.sirrinrikemiji@yahoo.com
⟳www.sirrinrikemiji@gmail.com
*macen da tazo haihuwa ta karu, Ma'ana gabanta ya bude ()*
Musamman wannan matsalar anfi samunta a haihuwa farko to ya kamata duk matar da ta sami wannan matsala to tayi kokari ta gyara jikinta, domin karki cuci kanki, ki samo
・▽・ bagaruwa jima
・▽・ alimun
Ki tafasa su in yayi dai-dai shiga sai ki shiga haka, Zaki dinga yi to insha Allah Zaki ga jikinki ya hade, amma kisa alimun din kadan bada yawa ba...
*MACEN DATA SAMU BUDEWAR GABA:*
duk matar da gabanta ya bude amma ba ta San yarda zata yi ya koma ba, to ga dama ta sami yar'uwa ita dai wannan hanya tana da yawa, amma ga wata hanya da Zaki Bi mafi sauki
Ki matsa lemon tsami dan kadan a ciki ki dinga zama zai hade ya koma dai-dai
¹ sassaken bagaruwa
*DOMIN SAMUN GIRMAN DUWAWUNKI (HIPS) DA GIRMAN NONUWA.*
macen da take son duwawu kanta suyi manya-manya kamar an hura su.
Ko kuma take son ta ga nonuwanta sunyi manya-manya kuma ba zasu zube ba, sai ta samu kayan mahadan
☛ madara
☛ sukari
☛ lemo
☛ ayaba
☛ gwanda
☛ kankana
☛ abarba
Yar'uwa ki sami kankana ki yankata sai ki sami bulanda mai kyau ki murje ta kamar an markada itama abarba ki cire bakin idonta gwanda ki markade ayar kuma ki dameta kamar fura, lemon kuma kiyi masa sala-sala sannan a sa a bulanda matse shi, bayan kin gama matse su, sai ki tace Suki saka sugar da madara, sai ki dama, sai ki sa a firji ko ki daure a Leda ki sami kankana ki dora Kai Inda yayi sanyi sai ki sha wannan hadin shine cewa.
*✿✿ 🤰🏾 BAYAN SATI BIYU DA HAIHUWARKI 🤰🏾 ❀❀*
☏+2348037538596
♜ @sirrinrikemiji.
↳・ IDAN KIN HAIHU 🤰🏾:
sai ki Fara shirya jikinki don tarbar maigida , don in dai lafiya kika haihu Daga lokacin Zaki tsinci kanki cikin kuzari.
Duk wanda ya ganki zai ganki tas kamar ba ki haihu ba.
Don haka tunda tafiyar ta samu sai a Fara shirya jiki,Kiyi kokarin a dafa miki kaza irin ta masu jego ki Fara ci, ( Inda babu kada ki matsawa mijinki ) cin kazar yana Kara gyaran kasan mace maigida yaji ta zam- zam kamar bata haihu ba.
♜・ shan ya' yan itatuwa akai - akai baran ma ( kankana , abarba , gwada , lemon Zaki.
♜・ ki dinga yin Kunun aya kina sha. In zai samu Kiyi kullum , Amma karki dinga zuba sukari Dan kadan Zaki dinga sawa ko ki sha haka.
♜・ shan maganin Mata mai kyau ( habbatus- sauda , Zuma , dabino , aya ,madara , nono Amma me kyau.
♜・ shan Zuma madi , tsimi da saurabsu.
♜・ Tun Daga ranar da kika haihu har zuwa lokacin da Zaki yi arba' in ki zama cikin tsaftace jiki da gyaran jiki , gyaran jariri , gyaran gida.
*❝KUMA KARKI YI SAKE DA YIN TURAREN WUTA DANA JIKI DA GIDANKI DA JIKINKI❞*
don wasu matan idan suka haihu sai kaganta ( ragajab ba tsaftace jiki ) ko ina su a ganin su idan Ana jego ba a gyaran jiki tunda mijinta Baya tare da su a shimfida , kana zuwa kusa dasu sai kaji wari da karni, wanda a musulinci ko yau mace ta haihu jini ya dauke Mata a ranar data haihu, mijinta yana da ikon zuwa ya sadu da ita a Rana .
*© SIRRINRIKEMIJI@YAHOO.COM*
GROUP :
✎ sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+ 2348037538596
*EMAIL : SIRRINRIKEMIJI@ GMAIL.COM*
0 Comments