AZZAKARIN DA BAYA TASHI

****************
*❁ AZZAKARIN DA BAYA TASHI.❁*

*GIRMA-KAURI-TSAWO-DA SAURANSU.*

*MAZA KU FAHIMTA DA KYAU*

*-akwai wasu mazajen da azzakarin su baya tashi*
*-wasu halittarsu haka take*
*-yayin da wasu kuwa ciwo ne*
*-wasu kuma sihiri ce*

amma ka gane in aka nemi magani ana iya samun waraka....
*********
*1 GA NAMIJIN DA YAKE SAURIN INZALI (RELESING)*

" watau da ya fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokaci ba yana harka sai ya kawo ba tare da ita macen ta gamsu ba,

*AMMA INASO KA GANE KA FARA GABATAR DA WASA SOSAI WANNA ZAI SA RASHIN INZALI DA WURI.*

🍃 Cocumba (gurji)
🍯 zuma

zaki markada cocumbar ba tare da kin fere ba sai ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin firji domin yayi sanyi saboda maigida yaji dadin sha....
*******
*AZAKARINSA BA YA TASHI SOSAI*

ko kuma idan zai kusanci iyali sai ya kwanta, ya samu garin.
KANIMFARI CIKIN BABBAN COKALI

(2) ya sami wani abu da ake kira da turanci
TEMPLE INSENCE A SHAGO SIYAR DA MAGANI

ya dake ya debi cikin cokali uku sai ya sami madarar farar saniya kofi biyu, ya zuba man tafarnuwa babban cokali hudu ya gauraya, sai ya sha rabin kofi da rana rabi da yamma rabi da dare rabi da safe idan yayi haka sai yayi fashin kwana daya sannan ya sake yin haka sau hudu.....
*********
*WANKE AZZAKARI BAYAN GAMA JIMA'I*

malamin tauhidi abullaisi ya rubuta cewa yana da kyau mutum ya wanke azzakarinsa bayan ya gama jima'i domin yin haka yana inganta lafiya saidai kamata a lura cewa.

*WANKE AZZAKARI DA RUWAN SANYI DA ZARAR AN GAMA JIMA'I NA IYA JANYO ZAZZABI..*
*******
MAGANIN MUTUWAR MAZAKUTA

abu na'im (RA) ya fada a cikin "kitabuttibi" cewa Annabi (saw) ya kasance yana son cin dabino da man shanu
****
Manya malamai sun fada a cikin litattafai cewa wannan yana kara nagartar namiji da karfin mazakuta haka kuma yana kara kumarin jiki kuma yana kyautata murya.
*****
*KADA KU MANTA WANNA KASUWA ZAKU INDA KUJE ZAKU SAMU-*

insha Allah

Post a Comment

0 Comments