*❏・MATSALOLIN MA'AURATA ・❏*
*✎ da maganin matsalolin islamic medical center sirrin rike miji*
・www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
・www.Sirrinrikemiji@gmail.Com
☛+2348037538596
❐ matsalolin gaba ( mace )
❐ raunin gaba ( namiji )
❐❐
*✵✵ TSUMIN MATA. ✵✵*
✎
Yadda ake hada shi, za ki samu wadannan kayan kamar haka:
・tsamiya
・kankara nadi daya
・minas-nas gwangwani daya
・dan bashanana gwangwani daya
・citta dai-dai mizani
・kanumfari dai-dai mizani
・masoro dai-dai mizani:
wadannan kayan hadin duk su za ki zuba a tukunya ki zuba ruwa ki dora akan wuta, ruwan dai-dai azanci ki dafa.
Sai ki sauke ki tace, ki rinka sha haka ba sai kinsa sukari ba, za su wanke miki duk dattin mararki ya bude miki kofofin sha'awa zai zamo me alfahari da ita ko da yaushe.
Uwargida kada ki yi kukan cewa mijinki ya mayar da ke bora, ya fi zama a dakin kishiyarki ya fi son ya kusance ta a kan ke, to tafi ki iya gyara domin duk tsoka irin daya ce, wacce ta fi kula da nata da iya gyara shi dole yafi naki ke da ba ki iya gyara shi ba.
To idan har kika iya gyara nan wajen kika kuma iya tarbiyya a gidan mijinki hakika kin sai wa kanki zaman lafiya da jin dadi a gidan mijinki.
*•❐ Matsalolin Gaban Mace❐・*
Bisa yadda aka san rayuwar yau da kullum, wasu matan su kan,gamu da matsaloli a gabansu, wadanda suka hada da Malewa,,Dadewa, Fitar Ruwa, Kuraje, Tsiro, Kumburi, Dowi, Daskarewar
ni’ima, Kaikayi da sauransu.
1. Matan da ke fama da Kaikayin gaba, sai ta gaggauta neman:
Kashin Akuya, Tafarnuwa, Garin Hulba da Man Shanu. Sai a tafasu a rika shiga ciki ana zama da duminsa, sau uku a rana.
Da yardar Allah za a samu waraka.
2. Dadewar gaba: Ta nemi ganyen Kabewa, Ganyen Zogale, Man Kadanya, Majigi, da Hulba. Sai ta hada su waje daya, ta kwaba su da man ta rika shafawa sau uku. Sannan duk shafawa, sai ta wanke da ruwan dumi, kafin ta kara shafawa wani.
3. Malewar Gaba: Shi ne mace ta ji zafi a yayin ibadar aure, kamar ciwo. Sai ta nemi: Bagaruwa, Alimun, Ganyen zogale da tafarnuwa. Sai ta cakuda su waje guda ta rika zu ba su a ruwan dumi tana shiga. Da yardar Allah za ta samu sauki.
4. Daukewar Ni’ama: Macen da ni’ima ta dauke mata sai ta nemi: Aya mai gishiri, Gyada mai gishiri, Gujiya, Madara da Nonon Kuciya. Bayan ta hada wadannan kayayyakin, sai ta daka su waje guda, ta rika sha da nono (kindirmo), da sannu za ta ga yadda ni’ima zai rika dawowa jikinta.
5.Fitar Ruwa: Macen da ke fama da fitar ruwa sai ta nemi:
Saiwar Zogale, Saiwar rai dore, Garin Tafarnuwa, Barkono da Daddawa. Sai ta hade su, ta yi yaji da su, ta tankade, sannan ta rika zubawa cikin abinci. Za a samu sauki insha Allah.
Da fatan za a yi amfani da wadannan sinadaran domin neman lafiya. Allah ya ba mu alheri. Mu hadu mako mai zuwa.
Bayan wadannan, akwai ma wasu sinadaran masu yawa da suka hada da turaren Almiski, wanda shi ma yake taka muhimmiyar rawa wajen motsawa ma’aurata sha’awarsu a yayin da suka
kuduri aniyar gabatar da juna wajen ibadar aure. Hakan ta kasance ne dalilin irin kamshin da turaren yake da shi.
•Tafarnuwa: Ita ma tafarnuwa shakka babu babbar jagora ce wajen samun karfin jima’i da kuma dadewa. Galibi ma’aurata
sukan fuskanci matsalar sadar da juna a yayin ibadar aure. Matukar an fuskanci hakan, za a iya amfani da wannan
sinadarin wajen kara ni’ima da jimawa a yayin gudanar da ibadar.
•Albasa: A yayin wasu sinadaran ke amfani wajen dadewa a yayin jima’i, masana sun tabbatar cewa albasa tana daya daga cikin nau’o’in sinadaran da ake amfani da su wajen karin yawan ruwan maniyyi a jikin dan adam. Haka kuma masanan sun tabbatar cewa Albasa tana taka muhimmiyar rawa wajen karin
girman al’aura musamman ga maza.
•Alkama: Garin alkama na daga cikin nau’o’in abincin da ma’aurata ke bukata wajen karin ni’imar aure. Yadda ake
sarrafa shi kuwa shi ne, ana samun garin alkama a hada shi da nono mai kyau, ko madarar shanu, wadda aka tatsa yanzu-yanzu, a rika hadawa da ruwan dumi ana sha. Hakan yana magani sosai wajen mu’amala tsakanin mata da miji, musamman kara dadewa a yayin jima’i.
•Ayaba: An kwadaitar da ma’aurata su yawaita cin ayaba, masana sun tabbatar cewa ita ma Ayaba tana karawa namiji
karfi matukar gaske.
•Jirjir: Yana matukar amfanin musamman ga maza, idan aka hada shi da Habbarashid, yana kara karfi sosai musamman ma ga wanda yake da rauni sosai.
•Dabino: Masana sun kwadaitar da ma’aurata, musamman maza su yawaita cin dabino gabanin fara ibadar aure. Sun tabbatar cewa matukar mutum ya ci dabino kwara goma, kafin fara
jima’i.
•Alhabarashad: Masana da dama sun kwadaitar da mata su yi amfani da wannan sinadarin wajen samun karin ni’ima a jiki.
•Hulba: Wannan sinadarin yana da kyau ga mata su yi amfani da ita. Su rika sha zai kara wa mata ni’ima a jiki sosai.
•Ridi: Maza masu fama da raunin mazakuta suna iya amfani da Ridi, su yawaita cinsa, yana amfani sosai wajen magance raunin na su.
☛www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
☛www.Sirrinrikemiji@gmail.com
☛+2348037538596
❁❁❁❁❁❁❁❁❁❁❁❁❁❁❁❁
❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀
0 Comments