SIRRIN RIKE MIJI
*ZABI DA KANKI KI GYARA DA KANKI* kici moriyar mijin karki zama koma baya ga mai gidan ki
✥ 👙 *GYARAN NONO* 👙✥
idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu damu da gyarawaba.
alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba Amma su basu San hakanba.
to gaskiya yana da matukar muhimmanci da tasiri ga mace
↸☛ *amarya*
↸☛ *uwargida*
↸☛ *budurwa*
↸☛ *bazawara*
da Ku gyara nonon Ku, karki bar nononki hakanan sharaf ba kyan gani sai kaga mace tabar nono a zube, in tana shara maigida yaga suna ta reto kamar an ratayo agwagi a bayan keke, idan kuka Lura sai kuga matan wadansu yarurrukan wadanda ba hausawaba ( kamar larabawa) matansu sun tsufa ko sun manyanta Amma martabar nonuwansu nanan daram , ta yadda ko nonuwan wata budurwa a nan baza ka samesu a hakaba.
☛ hanyoyin da Zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune zaki Samu:
☛ alkama ki rinka yin kunu da ita kina sha safe da Rana.
☛ ko kisamu garin hulba.
☛ da garin tsamiya.
☛ da zuma farar saka.
☛ da lemun tsami.
Sai ki hadasu guri daya ki rinka shafawa a nonon bayan awa ko minti 30minutes sai ki wanke ki shafa man zaitun.
❊👙 *GYARAN NONO DA KINDIRMO* 👙
shima wanna wani hadine da akeyi don gyaran nono kuma yanada muhimmanci sosai , yanda akeyi shine za'a Samu
↣ kindirmo
↣ tumatur
↝ lemun tsami
⇢ garin kubewa
⇥ da garin sallaja
Sai ki hadasu guri daya ki kwabasu ki rinka shafe nonon dashi, bayan kimanin 1hr ko minti 30 sai ki wanke ki shafe nonon da man ridi.
❁ 👙 *GYARAN NONO GA BUDURWA DA BAZAWARA* 👙 ❁
wanna wani hadine da akeyi don gyaran nono musamman ga budurwa, shi wanna hadi kuma kowace mace inda tana da bukata zata Iya amfani dashi saboda tasirinsa, yanda akeyi shine.
⇇ garin waken soya.
⇊ garin alkama.
↳ garin zogale.
↴ garin bawon lemun Zaki.
0 Comments