*TSARABAR MA'AURATA DA MASU NIYYAR AUREN*
☞ islamic medical center
☏+2348037538596
↯ www.sirinrikemiji.blogspot.com
↦ sirrinrikemiji@gmail.com
*↟ Guzurin bayanai ga ma'aurata ↟*
*❁ HANYAR GAMSAR DA JUNA ❁*
Hanya ta farko da za ku fara bi wajen gamsar da mijinku shi ne nuna masa shauki da zumudin son yin jima’i, kada ku nuna jin kunya domin nuna masa zumudi wajen saduwa zai ba shi damar shirya kansa da kuma yin zumudi shi ma, wanda idan haka ta faru kun taka wani mataki na gamsar da shi domin kin motsa masa sha’awarsa.
Yayin jan hankalinsa ki yi kwalliya da ado, ki fesa turare mai sanya shauki, sannan ki rika yauki da shagwaba da kuma kisisina.
Hanyar jan hankalin miji ta hada da rausayar da jiki, sanya tufafin da za su fitar da sura don hakan ya kara janyo hankalin miji.
Murmushi, yin kalamai cikin tausasa murya, wani lokaci mai cike da sigar rada tana haifar da motsuwar sha’awar mazaje. Yin kalaman barkwanci, yin wasa ga miji da sauransu.
*① HANYA TA FARKO ●*
A kullum ko lokaci-zuwa-lokaci ku rika amfani da sabbin hanyoyin yayin jima’i wajen gamsar da mijinku, kada a kullum ku rika amfani da salo daya yayin kwanciya hakan zai sa ku gunduri mijinku. Kada ku manta jima’i kamar cin abinci ne, mutum yakan so ya samu canjin abinci ko dandano, to haka batun jima’i yake, yana bukatar salo-salo don a samu dandano daban-daban. Amma sai ka ga wadansu matan sun kwanta kawai ba tare da yin wadansu dabarun da zai kara wa mijinsu karkashin son yin jima’i har ya samu gamsuwa ba.
Nuna wa miji makullin sha’awa Wadansu mazaje suna samun kansu cikin damuwa, domin ba su san me za su yi wa matansu don gamsar da su ba, wanda hakan yakan sa su kasa samun gamsuwa yayin jima’i koda kuwa sun fitar da maniyyi, domin cikin zuciyarsu suna tunanin kamar matansu ba su samu gamsuwa ba. Hanyar da za ku rika nuna wa mijinku kun samu gamsuwa ita ce wajen yi masa kalaman kwarzantawa da gwarzantawa kuma masu ratsa zuciyarsa dangane da yadda ya gamsar da ku, yin hakan zai ba shi gamsuwa, kada ki yi gum da bakinki domin za ki bar shi cikin wasi-wasi.
Bada kai gaba daya A lokacin da kuke saduwa ku nuna masa kun ba shi kanku gaba daya, ku nuna masa ku mallakinsa ne sai yadda ya yi da ku, ku yi masa abin da yake so, ku sadaukar da kanku gare shi, ku nuna masa ku ba komai ba ne face halittar da aka halitta don dadada masa. Wasu matan sai ka ga suna nokewa, ko su rika korafin kansu na ciwo ko ciki, wadansu ma da gangan suke fada wa mijinsu suna al’ada, yin wadannan kalaman na kashe karsashi da zumudin mijin wajen son yi jima’i.
*② HANYA TA BIYU ●*
A lokacin da aka zo jima’i yana da kyau mata su karfafa wa mijinsu gwiwa, ba kamar wadansu matan da suke zama ko oho ba, ba ruwansu da karfafa wa mijinsu gwiwa ba, idan ya samu karfin gwiwar gamsar da ku, to shi ma zai samu gamsuwa domin ya samu yakinin cewa ya gamsar da ku.
*③ HANYA TA UKU ●*
Yin wasanni Ba wai sai lokutan da za a sadu ba, ya kama ku rika yi wa mijinku wasanni a wadansu lokutan da kuka lura yana cikin nishadi. Za ku iya masa wasannin ne ta hanyar shafarsa, sosa gashin kansa, tattaba yatsunsa da lankwasa su, inda wani lokaci za ku rika zungurarsa kadan. Yana da kyau ku rika ba shi labarai masu ban dariya da sanya nishadi, wani lokaci ku rika zolayarsa, yanayin yadda zai rika sake jikinsa gare ku zai nuna muku yana samun gamsuwa. Ta wannan hanyar ma za ku iya isar da sakon nuna son jima’i ba tare da bayyanawa da baki ba.
*④ HANYA TA HUDU ●*
Neman jima’i A cikin kashi 100 kusan kashi 80 maza ne suke neman matansu idan aka zo batun jima’i, ina so mata su sani maza ba jin dadin hakan suke ba, sau da yawa nakan ji wadansu mazan na korafin hakan, sai dai idan sun bukaci matansu da batun jima’i ne suke amincewa. Maza suna so a ce matansu sun rika kirkiro hanyoyi daban-daban wajen isar da sakon son yayin jima’i, a lokuta da dama mata suna zama ne kawai ko da kuwa suna son jima’i, amma sai su yi gum har sai mijinsu ya bukaci hakan, wannan takan sanya namiji ya rika tunanin shi ne kawai yake son saduwa, sannan matansa babu ruwansu, hakan zai sa ya kasa samun ingantacciyar gamsuwa, ina so mata su fahimta ba wai zubar da maniyyi yana nufin gamsuwa yayin jima’i ba, a’a, samun gamsuwa a zuciya shi ne babbar gamsuwa.
*⑤ HANYA TA BIYAR ●*
Kalaman soyayya Za ku iya kara wa jima’i armashi idan kuka rika yi wa mijinku kalaman soyayya, ko ku rika yi masa kirari, hakan zai sa ya rika jin dadi, inda kafin a ce wani abu ma sai ku ji ya samu gamsuwa, domin ita zuciya Allah Ya halicce ta da son kalaman da za su dadada mata, ta hanyar yi wa mijinku kalaman soyayya lokacin jima’i sai ku kara tasirantuwa a zuciyarsa har ya ji kun gamsar da shi ba tare da shan wahala ba. Kada ku yi zaton hakan kaskantar da kai ne, ba haka ba ne, yin wadannan kalaman zai sa mijinku ya rika jin kamar shi ne kadai namiji da ya rage a duniya.
*⑥ HANYA TA SHIDA ●*
Tausa Bayan mijinku ya kai ga zubar da maniyyi wani abu da za ku yi masa don ya samu cikakkiyar gamsuwa shi ne, ku kankame shi a kirjinku zuwa wani dan lokaci, sannan ku rika yi masa tausassan kalamai a kunnensa, lokaci zuwa lokaci ki rika wasa a harshenki a kunnensa, a lokaci guda ki rika yi masa rada a kunnensa. Daga bisani ku rika yi masa tausa, za ku yi masa tausa ne a gabobinsa da kuma wuraren da suke motsa sha’awa. A yayin tausar za ku iya amfani da yatsunku ko harshenku wajen yin wasa a kwarin bayansa, kwarin dunduniyarsa da wuyansa da kuma kwarmin bayan kunnensa, wannan yana sanya maza nishadi da sakewa bayan an yi jima’i, hakan kuma zai ba shi cikakkiyar gamsuwa.
Ba jima’i muhimmanci
Wadansu matan suka nuna halin ko in kula a lokacin jima’i, to hakan na nakasa karsashin namiji wajen samun gamsuwa, kada ku nuna wa mijinku tamkar taimakonsa kuke yi yayin jima’i, Ku sadaukar da kanku, ku bayyana zautuwarku a lokacin da yake saduwa da ku, hakan zai ba shi gamsuwa ta hakika.
Bayyana sirri Yana da matukar muhimmanci ku bayyana wa maigidanku sirrinku a bangaren jima’i, domin ta haka ne zai samu wani makulli da zai rika bude muku sha’awa har ya kai ga gamsar da ku, inda hakan ne zai ba shi damar samun cikakkiyar gamsuwa.
zan yi muku bayanin wadannan wurare tara don su kasance wani sirri a wurinku da za ku rika sarrafa mazajensu yayin jima’i cikin ruwan sanyi.
Wadannan wurare suna dauke da jijiyoyi wadanda kai tsaye suke aika sako zuwa kwakwalwa cikin kankanen lokaci. Wadannan wurare sun hada da:
1. Cikin leben kasan baki
Bakin namiji wuri ne da ke saurin aika sako zuwa kwakwalwa, kuma ga namiji yana saurin motsa masa sha’awa. Ba wai na sanar da ku wannan wurin sai kuma ku rika nacewa wajen tsotsar leben mijinku ba, hakan zai sanya ya ji kun gundure shi, lokaci zuwa lokaci za ku rika tsotsar wajen kasan lebe.
A jikin lebe akwai wadansu kananan jijiyoyi wadanda suke motsa sha’awa cikin kankanen lokaci.
Yadda za ku yi: A lokacin da kuke son motso da sha’awar mijinku, sai ku tura leben kasan bakin mijinku cikin bakinku, sannan ku rika amfani da tsinin harshenku kuna wasa da shi a kan fatar leben mai dauke da tarin kananan jijiyoyi masu isar da sako ga kwakwalwa. Za ku ci gaba da zuwa da dawowa da harshenku, inda hakan zai sanya mijinku ya tafi wata duniya cikin jin dadi. Zai rika jin kamar ana yi masa susa mai dadi a bakinsa ne.
Wani abu da nake so in ja hankalinku shi ne, ku rika kula da bakinku, ma’ana ku tsaftace shi ta hanyar goge bakinku sau biyu ko uku a rana, ko kuma daf da lokacin da kuke so ku sumbaci mijinku don kada ya rika jin kyamarku, idan har kuna so tsotsar lebe ya kara armashi, to za ku iya sanya minti mai zaki a bakinku, walau lokacin da kuke tsotson ko kuma kafin, hakan zai sanya yawun bakinku ya kasance cikin zaki da kuma kamshin mintin.
2. Gaban Wuya
Yawancin mata ba su da masaniyar cewa wuya na motsa sha’awar namiji, wadanda suka sani kuma sun fi mayar da hankali wajen shafa gefen wuya ne, amma a zahirin gaskiya wurin da ya fi motsa wa namiji sha’awa a wuya shi ne gaban wayansa daidai saitin makogwaro, domin akwai kororon da ya wuce har zuwa cikin ciki, kuma wannan kororon yana dauke da jijiyoyin kanana da kai tsaye suke tura sako ga kwakwalwa, sannan suna taka muhimmiyar rawa wajen motsa sha’awar namiji. Wani masanin magani dan kasar China mai suna Mantak Chia, ya bayyana makogwaro yana dauke da jijiyoyin da suke da kusanci da gabobin sha’awa.
Yadda za ku yi: Ku kwantar da mijinku a kan filo kamar yadda kuke kwantar da jariri, wato ya kwanta da bayansa kansa ya kalli sama, hakan zai ba ku damar ganin ko’ina a wuyansa. Daga nan ku yi amfani da harshenku wajen lashe wuyansa, musamman ma kan makogwaronsa, daga nan ku ci gaba da wasa da harshenku a wuyansa har zuwa daidai habarsa. Za ku iya amfani da hannunku wajen yi wa wuyan tausa, musamman ga namijin da yake da bayyanannun jijiyoyi a wuyansa ko kuma makogwaron wuya.
3. Cibiya
Cibiya wani wuri ne na matattarar sha’awar dan Adam, amma mata ba su cika mayar da hankali wajen amfani da ita wajen sosa ran mijinsu ba.
Yadda za ku yi: A wannan lokacin ma za ku kwantar da mijinku a kan matashin kai, kansa ya kalli sama, sannan ku yi amfani da yatsunku wajen sosa masa cibiya, ko ku rika zagaya shatin cibiyar da yatsunku. Wani salo da za ku yi amfani da shi ne, amfani da harshenku wajen lashe cibiyar, sannan idan mijinku yana da kwarin cibiya, za ku iya zuba yawunku a cikin sannan ku rika kada harshenku a ciki, za ku ga yadda zai rika numfarfashi da gurnani. Idan kun jika cibiyarsa da yawunku, za ku rika hurawa, iskar da za ta sauka a cibiyar za ta sa sha’awar mijinku ta motsa.
Sannan za ku iya tsotsar cibiyar ko sosa ta da hakoranku. Za ku kuma iya cizonta amma ba da karfi ba.
Wata hanya da za ku bi wajen kara rikitar da mijinku shi ne, za ku iya shan kankarar ice cream, ko ruwa mai sanyi, hakan zai sanya harshenku ya dauki sanyi, idan kuka dora harshenku a kan cibiyar mijinku zai ji kamar ana bibration a cibiyarsa, har bai san lokacin da zai rungume ki a jikinsa ba.
*● DA FATAN WANNA HANYAR ZATA GAMSAR DA MA'AURATA ●*
0 Comments