YADDA ZAKIYI AMFANI DA KANUNFARI (CLOVE) DOMIN MATSI.
Kanunfari na dauke da anti-fungal,antibacterial, antiseptik da analgesic.
Suna kunshe da antioxidants kuma sune hanya mafi kyau wajen samar da minerals (musamman manganese), omega-3 fatty acids, fiber da vitamin.
1. SITZ BATH NA KANUNFARI.
(a) Gishiri
(b) Kanunfari
(c) Ruwan zafi
TSARI:
Samo mazubin da zakiyi sitz bath mai tsabta.
Ki zuba tafasasshen ruwa, sannan ki zuba gishiri kadan(1 table spoon) sai ki zuba Kanunfari (200g) sai ki zauna a ciki ki bar zafi ya shiga cikin al'aurarki har sai ruwan ya daina zafi.
AMFANIN SHI:
1.Yana matse Gaban mace
2. Yana yaki da cututtukan Infections
3. Yana saka gabanki yayi kamshi mai dadi
2. WANKIN AL'AURA.
(a). Kanunfari 200g
(b). Mazubi misali roban ruwan wacce zatayi daidai da (lita 1 da rabi)
TSARI:
Zaki Zuba Kanunfari a cikin robar sai a zuba ruwa, a bar shi tsawon kwanaki 3, zai canza launi zuwa launin ruwan kasa (dark brown).
Zakiyi amfani da shi don wanke gabanki.
kuma da zarar kin yi amfani da shi kikaji gabanki yana zafi hakan na nufin kina dauke da kwayoyin cutar infection.
Ki ci gaba da amfani dashi har sai kin daina jin raɗaɗin.
AMFANIN SA
1. yana yaki da cututtukan Infections
2. Yana baiwa gaban mace kamshi mai dadi
4. Yana rage fitar ruwan da babu dalili
5. Yana matse farji.
ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA.
✍️✍️✍️ Bashir Suraj Adam
0 Comments