Bayani game da abin sha na jirjir (watercress juice).
1. Ƙara matakin testosterone da karfin sha'awar Yin jima'i a gurin namiji, bisa la'akari da cewa yana kara karfin jima'i (sexual stimulant) ga maza da mata.
2. Antioxidants da ke kunshe a cikinsa yana taimakawa wajen rage haɗarin rigakafin cututtuka da ƙarfafa garkuwar jiki.
3. Yana taimakawa wajen inganta yawan maniyyi da harbawar sa (mortality).
Yana kara yawan fertility ga maza da mata.
4. Yana kara lafiyar zuciya da kuma taimakawa wajen saukar da hawan jini.
5. Samar da lafiyar kashi da ingantaccen gudanuwar jini.
6. Yana kara inganta alamun rashin karfin mazakuta (erectile dysfunction).
7. Tsabtace koda, hanta da jiki daga gubobi.
8. Yana rage kumburi a cikin tsarin narkewar abinci da cells da Kuma hanyoyin jini da gabobi.
kuma yana da amfani wajen rage nauyi.
ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA.
✍️✍️✍️ Bashir Suraj Adam
0 Comments