Qarancin Maniyyi❌️:
➡️ Wasu kaďan daga cikin abin da ke hai far da karancin maniyyi da kuma rahin haihuwa.✅️
Amma Ƙarƙashin ƙididdiga na maniyyi, wanda kuma ake kira oligozoospermia, shine wanda idan mutum yana da ƙasa da maniyyi miliyan 15 a kowace millilita ta maniyyi to samun haihuwa ga wasu bazai yuwuba amma cikin ikon Allah wasu suna samu.🙏
Ƙarancin ƙididdiga na maniyyi ga mace ko na miji kan iya haifar da rashin samun beby boy, ko beby GIRL.
Matsalolin Qarancin maniyyi, gami da ƙarancin adadinsa da matsalolin ingancinsa ayau, Yazamo ruwan dare gama gari.❌️
Qarancin maniyyi acikin mutane yasamu tasiri a cikin kusan one¹ cikin uku³ na ma'aurata da ke fama da matsalar qarancin maniyyi don samun ciki. Amma idan za'aci lafiyayyen abinci da abin sha zai taimaka sosai wajen samun maniyyi.✅️
Akwai matsaloli dake faruwa ga mutane masu fama da qarancin maniyyi, shine yawan kasala, rahin sha'awa, saurin inzali, kan kancewar gaba, da sauransu.❌️ Da Kuma cututtukan infection.
Rahin sperm ajikin ďan adam babu shakka rahin lafiyane ko da ace kanada sperm amma idan bai kai yanda ake soba to akwai damuwa. Akwai waýanda suna da sperm amma kaďanne amma duk da haka zai iya taimakawa wajen samun haihuwa, koda idan mutun yana da ƙarancin adadin maniyyi. Amma samun hakan sune kaďan daga cikin mutane.
Akwai waýanda sunada karancin sufan amma akwai cell masu amfani daga cikin cell nasu wanda hakan yake basu Daman haihuwa.
Akwai waýanda kuma suna da sperm mai yawa amma babu cell mai amfani acikin sperm nasu hakan sai yahanasu samun haihuwa. Idan nace (cell) ina nufin ainahin halitta dake cikin sperm wacca take sa samu haihuwa.
----------------------‐----------------
[Matsalolin dake haifar da karancin maniyyi da rahin haihuwa]
1-➡️-××Wasu lokuta ana danganta matsalolin da adadin maniyyi da kuma rashin ingancinsa:❌️
2-➡️-××Rashin daidaituwa na hormone, irin su hypogonadism (rage yawan samar da hormone). matsalar kwayoyin halitta irin su Klinefelter syndrome❌️
3-➡️-××Kasancewar yaro ana yawan bashi ƙwaya tin yana yaro marasa tushe tin yana jariri.❌️
4-➡️-××Matsala ta tsari - alal misali, bututun da ke ɗauke da maniyyi suna lalacewa kuma suna toshe su saboda rashin lafiya ko rauni, ko kuma ba sa haihuwa. Wato family planing.❌️
5-➡️-××Kamuwa da cuta kamar chlamydia, gonorrhea ko prostatitis (kamuwa da cutar ta prostate gland).
varicoceles ( kara girman veins a cikin jijiyoyi ).❌️
6-➡️-××Yawan shan barasa, shan taba da amfani da kwayoyi irin su marijuana ko hodar iblis
wasu magunguna, ciki har da maganin maye gurbin testosterone.❌️
7-➡️-××Wasa da gaba don biyawa kai buqata wato istimna'i.❌️
8-➡️-×× Dukkan nau'in cututtukan infection ka iya kawo karancin sperm da rahin haihuwa.❌️
--------------------------------‐-----
--SHAWARA--
Kuyi koqarin ganin likita don sanin halin da sperm naku yake. Idan kuma kunyi to haryanzu baku samu wata mafitaba. To Annabi Sallallahu alaihi Wasallama Anzo gunsa neman Haihuwa, sai yace duk mai buqatar haihuwa ya yawaita istigfari wannan magana daga Annabi Sallallahu alaihi Wasallama take sai ayi koqari ayawaita.✅️
0 Comments