#ZINARIYAR MACE WAJEN #MIJINTA:
MATSALOLIN MATA: dangane da matsalolin da suke damun mata, musamman matan africa, to insha Allah zamu kawo bayani kadan akan ciwon daji(cancer)dayawa akan samu matan da suke kamuwa dashi a shekara kimanin miliyan daya(1,000,000) sannan kuma kashi tis'in cikin dari(90%) kasashe masu tasowane, sannan ita cancer kala-kalace akwai breat cancer,akwai service of cancer, da mai fitowa mata a nono yayi kuraje ko maruru,wasu ma har sai anyanke masu nono,ko yayi gyambo ayita wahala,don magance wannan matsala ga wasu hanyoyi da za a bi,sai a samu.
- GARIN SABARA
- GARIN HABBA
- DA GARIN RAIHAN
sai a nikasu suyi laushi sosai a hada da zuma ana dafawa ana sha safe da yamma,idan kuma yayi gyambo sai a wankeshi da ruwan dumi ana barbada garin sabara mai laushi,idan kuma services of cancer ce na bakin mahaifa,idan mace tasamu kwayar virus,sai ta tsaya a bakin mahaifar.
idan budurwa ko mai aure ta hadu da namiji zai tura virus din sai ya wuce anan sai tasamu cancer,mata dayawa suna fama da wannan matsala,wanda wasu yakan sa masu ciwon mara,ko al'ada yaki fita dai-dai ko zubar jinin hayoyin da za a bi don magance wannan matsala shine:
-asamu ya'yan bagaruwa
-lemun tsami
-gishiri
-da garin sallaja na asalin
sai a tafasasu zama acikin na tsawon minti sha biyar(15) sai a samu hulba da rumzali,da garin baure sai a hadasu da zuma ana sha a shayi sau daya a rana(*1)
-DON MAGANCE KAIKAYIN GABA NA MATA(TOILET INFECTION):
gamai fama da wannan matsala ta kaikayin gaba musamman yan'uwa mata,ko (bacteria) ko (discharge) dadai sauran matsaloli irin wannan, to sai a samu ya'yan bagaruwa da garin sallaja,sai a rinka dafawa da hulba a rinka zama a ciki safe da yamma,sannan kuma a samu garin habba da raihan a dafasu da zuma ana sha safe da yamma har tsawon kwana bakwai(7) kuma ana iya cigaba dasha har kwana ashirin da daya(21)
-DON SAMUN CIKI
dangane da wannan matsala ta neman ciki yanzu kuma idan namiji ya samu karancin maniyyi,ko rashin kwayoyin halitta,ko tsinkewar maniyyi,ko zafinsa to ga hanyar da zaabi don magance wannan matsala,sai a samu.
-GWANDA
-GUJIYA
-GARIN ROGO
-DABINO
-RAIHAN
-DA RUMZALI
sai a dakesu wuri daya suyi laushi sosai a rinka sha a nono ko madara,da izinin Allah za a samu biya bukata.
-MACE MAI ZAFIN GABA:
idan aka samu mace mai zafin gaba,ko namiji mai zafin sindari,wanda zaisa inya kusanci mace sai taji kamar gishiri ko barkono,taji mara na ciwo sai tarasa ya zatayi,to don magance wannan matsala sai a samu.
-gwanda mai kyau
-kwa-kwa
-da dabino
sai a markadasu da abun markadawa sai a sakashi inda zai yi sanyi, sai a rinka shada daddare zai kara sinadarai masu lafiya a jiki sannan kuma yana karawa mace dadi.
DAN GYARAN GABAN MACEN DA TA HAIHU:
wannan wani bayani ne mai muhimmanci musamman ga matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar jikinta ko gabanta cikin sauki, sannan kuma kame jijiyonda suke saki,kuma yana maido da martabar ya'mace kuma gaskiya wannan hadine mai banmamaki yanda za ayi shine sai a samu:
-lemun tsami
-ya'yan bagaruwa
-da gishir
-sallaja
sai a tafasa sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin wannan hadin mai albarka,har tsawon sati biyu(2)sannan kuma sai ki hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi dashi.
BA BOKA KO SIHIRI
GYARAN GIDANKI UWAR'GIDA
da kin san lokacin dawowarsa daga wajen aiki yayi,je kiyi wanka,bayan kinyi wanka,zauna kiyi kwalliya mai kyau yar'uwa zabi kayan da ki ka san ya fi son su,ki saka,lallai kayan su zamo matse jiki,ki tabbata sun fito da surar jikinki ta yadda idan ya gani ba zai bari ba sai ya dana kina jin ya dawo taho da dan gudu mai jijiga jiki yana ganin mamanki suna rawa yar'uwa idan za ki saka kayan kar ki yarda ki sa bireziyya,ki bar mamanki a tube yanda za su rinka rawa yayin motsa jiki.
idan kin tabbatar daga ke sai yaranki ne a gidan suma yaran idan kanana ne,idan sun dan tasa,to kar ai a gabansu,saboda raini na da da mahaifa taho ki rungume mijinki kina danna mamanki a jikinsa, maigida yana bukatar ganin mama a kai a kai.
0 Comments