#CIWON_HAWAN_JINI_PART_1✅️
1-➡️Hawan jini yana farawa ta hanyar samun wani yanayi wanda jikin mutun bai saba dashiba. Misali damuwa ko firgita waýannan sune musabbabi na cutar hawan jini. Yanayin damuwa ko yawan tinani ko yawan faďuwar gaba ka'iya haifar da hawan jini.
2-➡️Sannan mafi yawa cikin mutane suna gadan hawan jini daga tsarin halitta na famili wato genotypes nasu. Wasu kuma kwata-kwata basa gadar hawan jini daga tsarin zubin jininsu, suna samune ta sanadin hanyoyin da cutar ke samuwa.
3-➡️Akwai wasu hanyoyi daban daban da ake kamuwa da cutar hawan jini Amma ba kowa hakan yake faruwa dashiba. Ga wasu waýanda ake kamuwa dasu cikin sauqi.
1-Kamuwa da cuta mai tsanani.
2-Ciwon zuciya, ko rashin lafiya mai tsanani (anaphylaxis). Dadai sauransu.
4-➡️ALAMOMIN HAWAN JINI WATO (HYPERTENSION) ATURANCE.
1-Ciki har da gajiya.❌️
2-Tashin zuciya.❌️
3-Karancin numfashi.❌️
4-Ciwon rabin kai.❌️
5-Ciwon kai.❌️
6-Yawan gumi.❌️
7-Bugun zuciya ko bugun zuciya mara kyau.❌️ 8-Matsalolin hangen nesa, ko rudani ma'ana hajijiya.❌️
Waɗannan alamu suna matuqar buqatar kulawa da gaggawa, matukar mutun yana jin wa'yannan alamu to yayi Riga kafi kafin jininsa ya hau. Hanyar Riga kafi shine zuwa gun likita don tabbatarwa meke faruwa.✅️
5-➡️Abinci da yakamata mai cutan hawan jini yakiyaye shine.
1-Salt. Gishiri.❌️
2-fried Food. Nau'in abinci wanda ke ďauke da Gishiri wanda aka soyashi.❌️
3-Jan nawa.❌️
Dadai sauransu.✅️
Abinci wanda yakamata mai hawan jini yaci✅️
1-Cin dukkan nau'in abinci wanda babu Gishiri acikinsa amma idan akwai wanda likita yahana mutun babu makawa sai adakatar dashi.✅️
SHAWARA;
Nayi rubutu kwanan baya akan ZO'BO cewa yana maganin hawan jini to Ina mai bawa ýan uwa shawara cewa suna amfani da ZO'BO yana sauqi hawan jini.✅️
Sai ayimin afuwa wannan lamari na hawan jini abune mai faďin gaske zanci gaba in sha Allahu. Ta yanda mutane zasu samu sauqi ta hanyar fashimta cikin sauqi. Sannan duk inda kukaga kuskure kuyi min afuwa. Ngd
0 Comments