ZAFIN_FITSARI #YAWAN_FITSARI


#ZAFIN_FITSARI #YAWAN_FITSARI ***************************

Matukar ba suga bane ya haddasa to wannan hanya ita zaa jarraba asami sauki.

Zaa samo asalin garin Hulba Wanda aka tabbatar bashida hadi.

Asamo garin habbatusauda Shima Wanda aka tabbatar bashida hadi.

Asamo asalin Zuma Wanda aka tabbatar batada hadi ko kadan.

Idan kadan zaka hada sai kazuba habbatusauda cokali biyu, Hulba cokali daya sai a gauraya da Zuma asha da safa cokali daya kafin breakfast, haka zakayi da daddare lokacin kwanciya bar ci.

Kajarraba na Kwana biyar zuwa sati guda.

Idan kana bukatar zaka hada maganin da yawa sai kazuba habbatusauda cokali hudu, Hulba cokali biyu.

Zuma mai yawa sai kahada kadinga sha Kamar yadda nayi bayani Asama, kayi Kwana goma zuwa sama kana amfani dashi, insha Allah zakayi mamaki.

Post a Comment

0 Comments