*KARSHEN RAGE TUMBI* *End of abdominal obesity* *ا لكرش البطنة*:
Wanda yake bukatar rage tumbi, da kuma narkar da kitse wanda yake sanya katon ciki.
Zai samo abubuwa kwara uku kacal:
❛ Lemun.
❛ Tafarnuwa.
❛ Ginger.
Za'a yi blending din sa arin ka dafawa ana yin shayi ana sha.
Ku jarraba na wasu yan kwanuka ku gani.
Da fatan Allah ta’ala yabamu dacewa Allahumma Ameen.
0 Comments