★☆ *CIKIN SATI DAYA AMARYA* ☆★
☏+2348037538596
● *YANDA ZAKI HADA {DILKA} DA KANKI* ●
*An fi sanin mutanen Barno wurin amfani da garin dilke don gyaran jiki.*
*Hakan ne ya sanya a wannan makon muka kawo muku yadda ake hada dilke.*
*Yawanci ana amfani da garin dilke ne wurin gyara wa ‘yan matan da suke shirin zama amare jiki, akan yi hakan ne kafin a yi bikinsu.*
Akwai hanyoyi da dama da ake hada dilka;
↬ *akwai na dankali da na gyada.*
*Shafa dilke a jiki na taimakawa wajen cire fatar da ba ta da amfani a jikinmu kuma yakan sa fata ta yi laushi da santsi da kuma kyalli.*
Abubuwan bukata:
*Gyada 🥜 da 🥃 man zaitun da ☕ ruwa.*
Hadi: A nika danyar gyada tare da bawonta, sannan a
wanke ta da ruwa, daga nan zuba ta a matsami, sannan a
soya ta da mai kadan har sai ta canza launi zuwa ruwan
kasa.
Yadda za a shafa:
*A tafasa ruwan zafi, sannan sai a kwaba garin dilke da mai kadan har sai hadin ya yi kauri.*
Bayan hakan, a jika fatar jiki da ruwan dumi kafin a fara
shafawa da tafin hannu. Bayan an gama dirza dilke a fata an cire dattin fata, sai a wanke da ruwan dumi.
A bar jiki ya bushe kafin a shafa man shafawa.
■ *MALLAKAR MIJI CIKIN SAUKI* ■
☏+2348037538596
■ *GYARAN JIKINMU TA KO INA YADDA ZAKI DINGA KYALLI, SANTSI, KAMSHI, MAGANIN KURAJE* ■
♜ *SABULUN KURAJE* ♜
• asef soap
• pharmaderlm soap
• kanwa
• jar dilka
• Zuma
• lemon tsami
Ki goga sabulun kowanne guda uku, sannan ki zuba
kanwarki dakakkiya cikin karamin cokali, kinkwaba dilka da ruwan zafi cikin cokali cin abinci daya ki zuba a ciki, ki matse lemon tsami daya a Kai kisa Zuma cokali biyar ki hada ki kwaba sosai, ki lailaya sai ki dinga shafawa a fuskarki kamar ya rage minti biyar kafin ki shiga wanka, Indan kin shiga wanka sai ki kuma wanke fuskarki da sabulun kamar uku ko Dama da haka.
☛ *SABULUN FIDDA TABO*
☚
ko Zuma Zaki Iya shafawa idan Zaki kwanta bacci sai da safe ki wanke da ruwan dumi.
⇛misscoroline soap
⇛ shary soap
⇛ aloevera soap
⇛ garin alkama
⇛zuma
⇛ kanwa kadan
⇛lemon tsami Bari 1/1
Sai ki goga su ki hada ki zuba Zuma a ciki da lemon tsami da kanwarki ki kwaba, ki dinga shafawa fuskarki minti biyar kafin ki shiga wanka, idan kuma zakiyi wanka dashi Zaki dinga wanke fuskarki.
❮- *SA MAIGIDA BITA ZAI-ZAI* -❯
idan kina yin haka dole maigida yaga kinyi kyau fiye da ko yaushe jikinki da fatar fuskar ki zata yi haske.
︽ lalle
︽ kwanduwar kwai ³
︽ manja cokali ³
︽ kur-kur
sai Ku kwaba su guri daya Ku shafe jikinku zuwa awa guda, sai Ku yi wanka da ruwa zalla in dai kyan fata ne sai dai agani a jikinku, kowa zaiyi sha'awar ki.
⟪ *GYARAN FATA DA JIKI HADIN SABILU*
⟫
dole maigida ko saurayi yai tabinki zai-zai to yaga kin yi
kyau. ke dai yi wanka da
*SABULUN BITA ZAI-ZAI*
dudu osun
dettol
sabulun Ghana
garin zogale
farar albasa
sai Ku hade su guri daya Ku kirba su a turmi ki mulmula Ku rinka wanke fuska zaku ga yadda fuskarku zata yi kyau.
*BITA ZAI-ZAI*
•••••
••••
•••
sunan hadin kenan idan dai kana yin wannan hadin zaki sha mamaki za kibani labarin amfani hadin tabbas idan amarya tayi wannan hadin zata kidima ango har yakasa gane ta sai yayi da gaske ke dai yi mugani domin gyaran jiki.
- ayaba
- lemon tsami
- tataciyar madara
- kwai uku
zaku sami ayaba mai kyau Ku bare Ku matse da hannun ko Ku markada yi laushi sai Ku zuba tataciyar madara Ku fasa kwai kamar uku amma farin zaku zuba sai Ku matse lemon tsami Ku gauraya shi Ku shafa a jikin Ku ya sami kamar tsayin ¹ daya sai kuyi wanka da ruwan zafi, idan har kuka lazimci yin haka ba magana.
___________________________________
*SABULUN GYARA FATA*
idan har kina San gyaran fata kina iya wannan hadin domin
gyaran jiki, fatar ki zata yi kyau sossai.
sabulun sel
sabulun salo
lalle
zuma
garin darbejiya
sabulun premier
kurkum
sabulun zaitun
dudu osun.
dettol
Zaki daka sabulun duka ki zuba a mazu Bi ki zuba lalle da majigi a Kai da zuma da kur-kur ki juya shi sossai garin darbejiya kuma ganyen Zaki samun ki shanya ki daka ki tankade ki hada akan sabulun ki saka ruwa kadan ki juya yadda zai hade jikinsa Zaki ga yadda fatarki zata canja sirrin kyau.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
Follow this link to view our catalog on WhatsApp: https://wa.me/c/2348066627317
JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷
Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij
SHARE 🌿
0 Comments