Karin ni'ima:

Karin ni'ima:

        ***zogale danye
         ***madara ta ruwa
          ***zuma 
           ***cucumber 

Zaki wanke cucumber kiyankata ki gyara zogale ki wanke saeki hada kiyi blending kita ce saeki sa madara Zuma 
 Wannan hadin shima yana kara ni'ima sosae.


● *YAYA ZA"A GYARA NONO KANANA?* ●

*☏+2348037538596*
*❍ duniyar ma'aurata ❍*
✐www.sirinrikemiji.com

*_IDAN nononki kanana ne kina so suyi man ya kamar yadda kikeso dai-dai kina iya yin wannan hadi domin samun lafiya nononki_*

❍ cukwul
❍ garin alkama
❍ aya
❍ nonon saniya
❍ madara
❍ garin hulba.

_Cukwul wanda yawansa zai Kai guda uku sai ki samu garin alkama gwangwanin daya sai aya itama gwangwanin daya sai ki daka su zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara ki zuba wannan garin kamar cokali 3 ki dama kina shan kullum Sau 1 sannan ki Lura lokacin da zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki ki Bari yayi sanyi sai ki wanke nonon da shi sannan Kiyi wankan._

*( MATAR AURE DA BAZAWARA & BUDURWA )*

❀━━━━━━━━━━━━━━━━━━━❀
*✿・・KWANCIYAR NONO・・✿*

*☏+2348037538596*
*✰ SIRRIN RIKE MIJI ✰*
*✰ RAYUWAR AURE ✰*

_Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai ki nemo wadannan kayan zasu tashi_

♜ hulba
♜♜ ruwan dumi

*ki kwaba hulba da ruwan dumi, wato garin hulba ya sanyi kauri kar yayi ruwa sosai, sai kin tabbatar kin gama abinda zakiyi, kin so kwanciya sai ki shafa, ki kawo ( breziya ) damammiya ki saka, da safe sai ki wanke da ruwan dumi, shima wannan ( matar aure zatayi )*

✿▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒✿
*✎ Public · in sirrin rike miji*

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷

Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij

SHARE 🌿


 ABINCINKI MU MAGANIN MU🍌*

             🍌 AYABA 🍌

🍌 cin ayaba yana Kara yawan maniyyi.
🍌 yana motsa sha'awa jima'i.
🍌 yana maganin ulcer ( gymbon ciki )
🍌 yana gyaran magudanar fitsari.
🍌 idan akaci ayaba biyu a yini KO fiye da haka yana maganin amfani wajen maganin Tafi.
🍌 Mai fama da ciwon makogwaro ya yawaita cin ayaba.
🍌 yana maganin ciwon kirji.
🍌tana maganin kyasfi, Sai a kwaba ta da ruwan Khal a rinka shafawa a kyasfin.
🍌 tana maganin hawan jini su yawaita cin ayaba.
🍌 A samu bawon ayaba busasshe Sai a daka a hada da Zuma da nono a rinka sha, tana maganin ulcer.

          *🍅 TUMATUR 🍅*

🍅 tumatur yana magani ciwon sugar.
🍅 yana maganin karacin jini za'a markada shi a sa sukari a rinka sha.
🍅 domin mikewar nono Na mace, ya tsaya car a mike ba zubewa, to a samu za'atar a hada da koren tumatur a jajjaga a rinka shafe nono da shi, sannan a samu rigar nono a sa duk lokacin da aka sa.

         *✤ MATSE GABA ✤*

matan albarka ga wani sirrin, Zaki samu.

✤ ya'yan hulba.
✤ tafarnuwa
✤ garin bagaruwa
✤ kanunfari

Ki dafa shi ki Kama ruwa dashi, zakiyi Na kwana biyu.

● MASU NEMAN RAGE ( TUMBI ) TEBA? ●

Duk lokacin da aka ci abinci, a rinka raka abinci da lemon

Shan lemon tsamiya, bayan magani da tsamiya ke yi ,itama tana kone kitse da gyaran jiki da rage teba.

✤━━━━━━━━━━━━━━━
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷

Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij

SHARE 🌿

Post a Comment

0 Comments