Idan Kaga Mace Na Maka Wadannan Dabi'un Sonka Take:
SHARE 💓
#Tsangayarmalamtonga
Idan har mace na sonka zaka ga tana maka wasu dabi'un da suka kayi kama da wadannan.
1: Tana son sanin bukatunka
2: Tana kunyar ku hada idanuwa
3: Yawan yin fara'a idan kuna tare.
4: Tana Kokarin ganin ta burgeka
5: Tana son duk wani abunda kake so ko kake yi.
6: Tana son yin hira da kai
7: Tana son sanin rayuwarka
8: Tana son yin shagwaba da yarinta a gabanka
9: Tana iya maka kyautan bazata
10: Tana mutunta duk wanda yake tare da kai.
Wadannan wasu ne daga cikin alamun da zaka fahimci mace tana sonka ba tare da ta furta maka ba.
0 Comments