DOMIN SAMUN KUZARI YAYIN KUSANTA.
Ba tare da bata lokaci ba wannan hadi ne na musamman wanda ya kamata masu iyalai su jarraba din yana da inganci.
Kankana🍉:
lemon tsami 🍋
A samu kankana a bare a debi mara yawa a yanyanka kanana a samu blender a zuba a markade san a zuba a kofi a kawo lemon tsami 1 a raba 6 a sau 1 a matsa asha minti 30 kafin......
Za'ai mamaki sosai
LIKE AND SHARE.
0 Comments