tsarabar yan mata masu shirin zama Amare na wannan Dandalin.
Sirrin rike miji
☏+2348037538596
Sirrinrikemiji@gmail.com
Sirinrikemiji@gmail.com
karanta:
wannan Abubuwan da suke sa ango ko mai gida ya ji baya shaawarki Daya daga cikin abinda yasa dole kiga ya rage sha'awarki kuma ke kanki baki da feelings shi ne level din ni'imar jikin ki!
Abinda mata suka kasa bambancewa da jikinsu shi ne a tunanin mace mafi yawanci "duk mace da ke da jiki mai kyau tana da ni'ima, duk mace mai danshi(juices) tana da ni'ima) aa.
sam ba haka bane kirar ki daban ni'imar jikin ki daban! Bai zama lallai idan kina da danshi ya zama lallai kina da dumi ba (warmth) danshi daban ni'ima daban, zan yi bayanin wannan bambanci a nan gaba!
Amma dole ki san jikin ki, ki karanci yanayin jikinki kamar littafi domin babu wanda ya sanki fiye da ke kanki!
Matukar level na ni'imar jikin ki ya sauka
dole ki ga sauyi, babban maganin wannan matsala shine:
1.dole ki nisanci sanyi.
2.ki nisanci abu mai yawan kitse.
3. ki nisanci yawo kafa ba takalmi da zama akan tantagaryar sumunti.
4.idanso samu ne ruwan tsarkin ki kar ya
zama mai sanyi.
5.ki nisanci abubuwa masu matsanancin
zaqi.
6.in da so samu ne, ki mayarda kayan
ganye su zama abincin ki.
7. ki mayar da 'ya'yan itatuwa 🍉🍇🍏🍎su zama ruwan shanki.
8.ki koyi vegetable soup domin tana bada
ma'ana!
9. Ki mayarda kankana 🍉🍉🍉ta zama abokiyar firarki.
10.ki mayar da kifi 🐟🐟 ya maye gurbin nama.
11.hanta da koda da zuciya su zama
sune namanki... Ke kanki zakiji bambanci.
12. Abuna karshe shine yaya kuka
mayarda kwanciyar aure? "Baby search"? Tambayi kanki da kanki ki ba kanki amsa...
Amaren satin nan Allah ya bada zaman lafiya.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷
Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij
SHARE 🌿
0 Comments