SHIN KO KUNSAN ME AKE KIRA GENITAL WATS KURAJEN AL'AURA?


SHIN KO KUNSAN ME AKE KIRA GENITAL WATS KURAJEN AL'AURA?

Da farko dai Genital wats wasu Nau'in abubuwa ne da suke fitowa mutum Musamman a bangaren al'aura na mace ko namiji,kuma suna iya fitowa a wani bangare na sassan jiki

Sannan sannan wannan ciwo kwayar cuta wacce ake kira da human papillomavirus (HPV). ita ce take haifar da ita,sannan kuma ana daukar cutar ne ta wajen jima'i domin itama tana cikin dangin Cututtukan da ake dauka wajen jima'i wato Std ko sti.

Wannan ciwo yana fitowa mace haka nan Namiji sannan wajajen da yafi fitowa sune:

1. Kan al'aurar Namiji (Azzakari)
2. Dubura
3. Gefen mara
4. Cikin farjin mace ko wajen sa.

Da dai sauran su.

Sannan suna jawo kaikayi konjin zafi a wajen da suka fito, bangaren Namiji haka nan mace.

Hanyar da ake magancewa wannan matsala shine mutum yayi magani bangaren wanda zaisha domin kashe wannan virus din ta ciki,sannan ayi wanda zaa shafa domin kashe na waje.

Hanyoyin da zaa bi.

1. A samu Tea tree oil ana samu a Islamic chemist zaa debi karamin chokali sai a hada da man kwakwa babban chokali a waje daya,sai a rika safawa iya wajen da abin yake shafawa ake baa sha.

Hanya ta biyu.

A samu tafarnuwa a samu kwaya daya sai a bare ta a yanka da kamar gida 4 a dauki kaso daya a rika dikawa a wajen idan zaa kwanta zuwa safiya sai a cire.

Ko kuma a samu man tafarnuwa a rika shafawa a iya wajen idan zaa kwanta barchi.

Dukkan wadan nan hanyoyi zaa yi su ne na tsawon sati 3 zuwa wata dayaa, Amma duk wacce ka dauka a ciki lokacin amfani da ita kaji yawan kaikai ko rashin jin dadi a wajen to a ajiye ta ka dena.

Allah yasa a dace.

Sannan idan anyi wannan baa samu waraka ba ayi kokari aga likita.

Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596

https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

𝘀𝗶𝗿𝗿𝗶𝗻 𝗿𝗶𝗸𝗲 𝗺𝗶𝗷𝗶 

JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷️

Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij

Post a Comment

0 Comments