Ingantaccen maganin sanyin mara komai tsananin sa insha Allah maza da mata.


Ingantaccen maganin sanyin mara komai tsananin sa insha Allah maza da mata.

Don ALLAH  idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana.


JOIN TELEGRAM GROUP:

✆ WhatsApp +2348037538596 or +2348066627317

Sirrin Rike Miji 

Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij

Yan uwa maza da mata masu fama da matsala da ciwon sanyi komai tsananin sa insha Allah ga magani wanda zaa rabu dashi baki daya,domin yana kashi kwayar cutar bacteria baki daya a samu lafiya.

Sanyi wanda yake haifar da da matsaloli kamar haka:

Sanyi Maisa zubewar ciki.

1. Sanyi Maisa kumburin Jiki.

2. Sanyi Maisa Fitar Farin Ruwa a gaba.

3. Sanyi Maisa hana jin dadi Yayin saduwa.

4. Sanyi Maisa bushewar Gaba.

5. Sanyi Maisa tsagewar Gaba.

6. Sanyi Mairike Gabbai.

7. Sanyi Mairike jijiya.

8. Sanyi Maisa daukewar sha'awa.

9. Sanyi Maisa daukewar Ni'ima.

10. Sanyi Maisa lalacewar ciki Yazube.

Ga hanyar da zaa bi domin magance su baki daya.

ABIN ZA'A NEMA:

1. Grain Albabuna (chamomile)
2. Garin Girfa (cinnamon)
4. Garin Hulba (fenugreek)

YADDA ZA'A HADA:

Da farko za'a samu garin Albabunaj babban chokali guda 4,Garin Girfa babban chokali guda 2,garin Hulba babban chokali guda 3 duka zaa hafe su waje daya.

Zaa rika diban babban chokali guda 1 babba,Aa hada da ruwa kofi 3 madaidaici misalin pure water guda 2 a tafasa sosai,zaa iya saka sukari chokali 1 a ciki,bayan an sauki a tace sai a raba 3 asha da safe da yamma da dare bayan cin abinci.

Zaai na tsawon sati 2 insha Allah zaa rabu da duk wadan nan matsaloli baki daya.

GARGADI⚠️

Banda mace mai ciki kasa da wata 6,banda mace mai shayarwa.

Allah yasa mu dace.

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596

https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

Like and share.

Post a Comment

0 Comments