HANYOYIN RAGE KIBA



                  MACE MAI KIBA:

lallai kam Kiba tana kawo babbar illa ga mace gurin saduwa, domin namiji baya samun yadda yake so da ita, musamman idan akayi sa'a irin matan da basu iya tattalin miji bane sai dai ta kwanta shirum kamar jaka, ga ta dai ta cika gado babu wani taimako, shima namiji idan kiba ce dashi ana samun wanna matsala ta rashin gamsuwa,su ne zaki ga matansu suna hangen wasu a titi.

Don haka idan kin san kina da jiki to sai ki dinga bin hanyoyin da kika san mijinki zai gamsu musamman ace manyan cinyoyi ne dake, sai kiyi kokarin ganin yana yin da yake dace dake domin kada ki zama bora gurin maigida, kuma ita kanta kibar akwai hanyoyin rage ta, sai dai itama ta kasu kashi kashi.

    _HANYOYIN RAGE KIBA DAGA JIKI_

☏+2348037538596

         _1 kiba ta halitta ko ta gado_

itace wace zaki ga mutum ya gajeta gurin iyaye ko kumma tun mutum yana yaro yake da ita, irin wannan kibar ba a samun raguwarta ta dadinRana, amman duk da haka idan mutum ya rage cin kaya masu kitse wanda bature ke cewa ( colestrum ) kamar bota da bayan naman kaza fatar, idan da hali ma a daina ci gaba daya, cikin kwanduwar kwai, da lemon kwalba a daina surfa hatsi, a rage shan sukari da kayan gwangwani, a rage shan alawa da kayan zaki da ice cream koma a daina shan kwata kwata, a yawaita cin kayan lambu kamar zogale, yadiya, kabeji, lansir, da sauransu da yawan motsa jiki da yawaita yin sallah nafila, wasannan kan taimaka wajen rage kiba, amma masu wannan kibar basu fiye gazawa ba, don sun saba da jikinsu.

             2 KIBA TA CIWO:

 ita ce irin wacce cuta ke laruwa ke kawo ta, a binciken masana sun gano gano mafiya yawancin masu kiba zaka same su da hawan jini ko ciwon sugar ko ciwon zuciya don haka sai a yi gaggawar ganin doctor abinci don samu waraka.

              _3 KIBA TA CIN DADI_

ita kuwa kiba ta cin dadi itace wacce cin dadi ke kawo ta da rashin motsa jiki, da yawan matan da basa yin komai sai dai yar aiki su yi sunfi kiba saboda basa motsa jikinsu, gashi sunfi kowa cin dadi kamar kaza, kayan gwangwani dasu bota da kayan soyayyin irin ba bakary, don haka itama kibar wani lokacin tana da illa don zaka ga mace tana fama da ciwon suga ko hawan jini ko ciwon kafa ko ciwon zuciya da dai sauransu, don haka sai a kiyaye a yawaita mosta jiki shine ke rage kibar jiki.

          ```・ Rage kiba da tumbi・ ```

Mata da dama ba su son kiba da tumbi, wannan kuma ba komai yake jawo shi ba sai haihuwa da wadansu matsalolin. 

Galibi, maza ba su cika son masu kiba ko tumbi ba. 
Amma akwai hanyoyin gyarawa. ‘Yan’uwa, za a iya gwada wannan hadin domin biyan bukata:

➽. Garin hulba
➽. Ganyen na’a-na’a
➽. Garin kanamfari
➽. Zuma
➽. Lemon tsami
➽. Farin kwalli
➽. Man na’a-na’a

Za a hade wadannan ganyen guri guda, a sa mi farin kwalli dunkullale, za a saka a ciki, idan ya kai kamar minti biyar sai a cire sannan a saka zuma a cikin ruwan sai ku rika sha, shi kuma man na’a-na’a, za a
rika shafawa a tumbi ne zai ragu insha Allahu.

Idan kuma ana son rage kibar ne gaba daya sai a sa lemon tsami a ruwan a rika sha.

Nan ma wani hadin ne na rage kiba za ku tanadi:

☛1. Habbatus-sauda
☛2. Sukari
☛3. Ganyen shayi dan aune
☛4. Zuma
Wannan hadin zaki hade su guri guda ku tafasa su ku
zuba zuma a ciki sai ku rinka sha.

                ```KARIN KUGU ( HIPS )```
✆ WhatsApp
*☏+2348037538596*

» man kanunfari
» man zaitun
» man hulba

Zaki hade su guri daya ki rinka shafawa idan za'a kwanta barci za su ciko.

                   ```* KARIN KIBA *```

ki samu Zuma mai kyau ki hada da man hulba waje guda. kullum a sha cokali 2 Duk 10m kafin cin abinci.

                  ``` * RAGE KIBA *```

☆ habbatus-sauda 1 cokali
★ Zuma farar saka 1 ","
☆ dakakkiyar tafarnuwa.
★ ruwan zafi Rabin Kofi.

Sai a zuba a gauraya sosai a sha kafin a kwanta barci a sha kafin a yi Karin kumallo, sau biyu 2 a Rana .
  ___________________________________________

                ```*・RAGE TUMBI ・*```

✯ man habbatus-sauda 
◦ man albasa.
⇛ man jirjir
➜ man danya.

a zuba Zuma a ciki a rinka sha sau uku a Rana wannan hadin yana rage tumbi sosai.

Post a Comment

0 Comments