HANYOYIN RAGE KIBA GUDA 5


HANYOYIN RAGE KIBA GUDA 5⃣:

SHARE ♻

Masu fama da kiba, tinbi da teba, sai su bi wadannan hanyoyin ko daya daga ciki don rage kibi.

1⃣ HANYA TA FARKO: Ayawaita motsa jiki da barin cin abinci mai maiko sosai kamar su kitse, gyada, kwakwa, madara da sauransu. Akoma cin ganyayyaki kamar su kabeji, lansir, latas da sauransu.

2⃣ HANYA TA BIYU: Asamu man zai tun mai kyau sosai arika zuba cokali daya ashayi ba madara asha sau daya arana zuwa kwana 60.

3⃣ HANYA TA UKU: Asamu albasa amatse ruwanta, sai asamo lemun zaki shima amatse ruwan sa, sai azuba ruwan albasa cokali daya acikin ruwan lemu kofi daya asha da safe tun kafin aci komai, zuwa wata biyu.

4⃣ HANYA TA HUDU: Asamu khal tuffa arika zuba cokali daya acikin shayi ba madara asha sau daya arana zuwa kwana 60. Amma kar masu olsa suyi ammsfani dashi.

5⃣ HANYA TA BIYAR: Asamu goruba adaka acire garinta ahada da ganyen na’a-na’a arikayin shayi anasa zuma asha sau biyu arana zuwa wata biyu.

KARIN BAYANI: Za’a iya yin amfani da lemun tsami don rage kiba amma masu ciwin osla suguje shi. Kuma za’a iya cin ayaba da safe kafin aci komai zuwa wata biyu, idan mai ulcer yayi amfani da wannan ayabar to bayan rage kiba ciwon olsar shima zai mutu murus da yardar Allah.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷

Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij

SHARE 🌿

Post a Comment

0 Comments