CIKOWAR NONO KI A SAUQAQE :
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
SHARE 🔵
GYARAN NONO AMARYA WAJAN KWANCIYA( CIKOWAR NONO ) KIGYARA DUKIYAR KI DA KANKI.
Abubuwan da zamu tattauna a cikin shirin namu:
gyaran nonon amarya wajan kwanciya.
menene yakesa nono ya kwanta.
menene yakesa nono su zama kanana ?.
Gyaran nono a wajen kowacce mace kashi uku ).
Akwai nonon da ya kwanta akeso su tashi su tsaya.
Akwai kanana anaso su Kara girma.
Akwai kuma Wanda girma sukayi da yawa anaso a rage.
Kuma yanzu zamuyi bayani a kan tsayuwar nono da kuma girmansu.
MENENE YAKESA NONO YA KWANTA ?.
Akwai yawan tsalle tsalle.
Akwai yawan kamasu.
wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi saurin kwanciya.
sai kuma shekaru ( 35-40-50. )
MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA ?.
Akwai hallita wata dama haka Allah yayita nononta kanana ne.
Akwai kwanciya a kansu.
Akwai saka matsatsiyar rigar nono ( breziya ).
ina Zaki samu wadannan Kayan hadin islamic medical center. Ki tambaya Amma wadansu Kayan sai kano ( kasuwar kurmi ).
YAYA ZA'A GYARA NONO KANANA ?.
Idan nononki kananane kina so suyi manya kamar yadda kikeso dai-dai kina Iya yin wannan hadin domin sanin lafiyar nonon Ki.
1 Cukwui.
2 garin alkama.
3 Aya.
4 nonon saniya ( ko madara )
4 garin hulba ( ko man ).
Cikwui Wanda yawansa zai Kai guda uku sai Ki samu garin alkama gwangwani daya,sai Aya itama gwangwani daya, sai Ki dakasu zasu zama gari Ki tankade.
Ki samu nonon saniya idan kuma bakya Sha Ki samu Mafara Ki zuba wannan garin kamar cokali 3 Ki damage kina Sha kullum sau 1 sannan Ki Lura lokacin da zakiyi wanka.
Ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki Ki Bari yayi sanyi, sai Ki wanke nonon da shi ,sannan kiyi wankan, wannan hadin matar aure Wanda tayi yaye zatayi sannan budurwa zatayi.
KWANCIYAR NONO:
Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai Ki nemo wadannan Kayan zasu tashi da yarda Allah.
hulba.
ruwan dumi.
Ki kwaba hulba da ruwan dumi, wato garin hulba ya danyi kauri kar yayi ruwa sosai,sai kin tabbatar kin gama abinda zakiyi.
Kinzo kwanciya sai Ki Shafa, Ki kawo breziya damammiya Ki saka, da safe sai Ki wanke da ruwan dumi, shima wanna matar aure zata iaya
YAYA AMARYA ZATA GYARA NONON TA ?.
To abinda Zaki farayi shine Ki fahimci nononki yaya yake wato shape dinsa da kuma rigarsa ( breziya ) da zakina sakawa.
1 Akwai mai mango nono mai Kama da mango. ( shine Wanda kansa yake kallon sama) irin wannan nonon baya zubewa da wuri. Irin wannan bata shan wahalar gyara.
2 sai kuma mikakke ( shine zakuga yana kallon gaba wato ( straight ).
Gaskiya irin wannan nonon yana saurin faduwa, kuma me wannan ta rinka shan kunun alkama musamman idan sun Fara kwanciyar.
3 kwai nono mai kallon gefe zakuga akwai nisa sosai a tsakinin nonuwa Biyu kuma nonon har ya kusa shiga hammata.
Irin wannan nomon ma yakan Dan kwana Biyu bai zube ba, mai irin wannan nono dole, ta rinka amfani da rigarsa ( breziya ) din da kada kwaba tsakanin Biyu na ( breziya ).
Amma sauran Kala Biyu na farko zasu Iya amfani da rigar nono Wanda Kawai zatayi musu dai-dai Amma ba'a son mace ta rinka saka rigar nono Wanda ya matse Mata nono saboda zai rinka danne ginshikin nononta kuma daga yayi laushi mako daya .
To dole nononta ya fadi, Ku rinka siyan ( breziya ) mai fadin Hannu da baya saboda yafi hada taimako fiyeda mai siraran Hannu da bashida fadin.
Yanzu ga wani hadin Wanda tuntuni matan birni Dana kauye suke amfani dashi wannan hadin shine zakiyi.
Idan kinga nononki ya zama kanana kinaso ya ciko kamar balan-balan to Ki gwada wannan.
Zaki shanya Aya ta nushe sai Ki hadata da garin alkama da farar shinkafa da Aya da gwada duk Ki jikasu Ki markada sai Ki tace ruwan sannan Ki sake dorawa a kan wuta sai Ki saka sauran Kayan hadin wato Zuma da madara kowacce saboda yayi kauri kina juyawa a kan wuta.
Daga yayi Dan kauri kadan sai Ki juye kina shan kullum sau 2 a Rana.
GYARAN KIRJINKI ( NONO ).
Kowanne miji akwai irin abinda yafi burgeshi a jikin matar Sa.
Yi kokarin Ki dinga sarrafa masa wannan abinda zai ja hankalin Sa.
Ki zama mai biya masa bukatarsa dabarun bayyanar da tudun kirjinki ga mijinki.
Idan kinki to akwai Mata masu tallar Abubuwan ar'ha zai gani office ko kasuwa da bakin titi.
Da zarar kin Fara haihuwa musamman kirjinki bai da tudu to Ki daina zama ba rigar mama.
Tsabtace rigunan mamanki akai-akai da fesa musu turare masu kamshi.
Daga rigunan mamanki sun Fara saki , yi maza Ki sake sababbi.
Ki dinga siyan ( 12 ) ko ( 6 ) kadai ma zasu isheki.
Sai sunfi dadewa basu Saki ba, idan rigar mama ta saki nono baya tsayawa cak.
Ba'a Sa turare a nono, maigidanki na Sa baki zaiji daci.
Barin maigidanki yayi wasa dasu, kuma da tsotsarsu na sawa su ciko.
Ki kiyaye magungunan na bature da wadanda basu da inganci.
Kirjinki dukiyarkice kar garin gyara gira a rasa Ido.
Ki godewa Allah a yarda ya halicceki duk yadda kike akwai wacce bata Kai kiba.
Halittarki da kiketa korafi, wata kuma shi take kwadayin samu.
Ki nemi hanyoyin na halal don inganta kirjinki.
GA WASU KI DAN GWADA:
Man hulba Zaki dinga Sha 2 a kowacce Rana amma teaspoon.
Amma banda mai ciki.
Kuma Ki Shafa a kirjinki garin shinkafa, alkama,gwada,hulba,Aya, duk a nikasu Ki dinga lasar su kina Sha.
Ko Ki zuba cikin madara kina Sha.
I dan kina son nononki su ciko suyi kyau Ki komai tamkar budurwa.
hulba.
Zuma.
A tafasa hulba sai a diba a Kofi a zuba xuma da bombita a rinka Sha.
DARAJAR KI ITACE KIMARKI A WAJEN MAIGIDANKI, KI DAURE KI NEMAWA KANKI DARAJA A WAJEN MIJINKI DA HANYOYIN NI'IMA.
JOIN TELEGRAM GROUP:
✆ WhatsApp +2348037538596 or +2348066627317
𝘀𝗶𝗿𝗿𝗶𝗻 𝗿𝗶𝗸𝗲 𝗺𝗶𝗷𝗶
Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij
0 Comments