RASHIN ISASHSHEN RUWAN MANIYI:


RASHIN ISASHSHEN RUWAN MANIYI:

SHARE 💧

Ga wacce mijinta keda rashin wadatuwar maniyyi to sai tayi kokarin hada masa wadannan mahadan:-

- nono 
- alkama wacce ba a surfa ba

Yadda zakiyi shine a cikin nono, zaki
zuba alkamar ki barta ta jiku sosai sai ya
rika cinta yana shan ruwan nonon. In shaa Allah zai samu tsartuwar maniyi.

MAGANIN SAURIN INZILI YAYIN JIMA'I:


Za"a samu:
 
- ruwan lemun tsami,
- ruwan lemun zaki.
- zuma,
- gyada. 

sai ahada su wuri daya akalla zaayi kwana goma anasha safe dayamma, ko kwana 20 insha Allah zaa dace.

: DAN SAUKAR DA NI'IMA GA MATA:


KI SAMU

- 'ya'yan HULBA, 
- Kananfari 'ya'yan
- Habbatus-sauda 
- Zuma.

Sai a hada su gaba daya a dafa su, idan sun dahu sai a sauke a bari ya huce sai a rika sha In sha Allahu koda baki da Ni'ima zaki same ta.

Post a Comment

0 Comments