MATSALAR ISTIMNA'I A YAU
(Masturbation)
MENENE ISTIMNA'I?
ISTIMNA'I shine Wasa da Al'aura wajen biyan bukata Imma ya zama da hannu ne da duk wata hanya da mutum zaibi ya biyawa kansa bukata shi kadai Mace ko namiji
HUKUNCINSA A MUSULUNCI
HUKUNCINSA A musulunce haramunne da ijma'in malamai .
ILLOLIN ISTIMNA'I
(1️⃣) ISTIMNA'I yana jawo fushin ubangiji
(2️⃣) ISTIMNA'I yana karya GARKUWAR JIKI
(3️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da matsanancin ciwon Sanyi
(4️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da yawan ciwon kai
(5️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da raunin IDANU Da raunin JI
(6️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da yawan bacchi da kasala
(7️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da matsanancin ciwon kafadu da ciwon BAYA da ciwon GABOBI
(8️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da jin zafi yayin saduwa ta aure ga namiji ko Mace
(9️⃣) ISTIMNA'I yana hana haihuwa ga namiji ko Mace
(🔟) ISTIMNA'I yana haifar da kankancewar gaba ga MAZA
(1️⃣1️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da bushewar gaba ga mata
(1️⃣2️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da raunin sha'awa ga maza ko Mata
(1️⃣3️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da yawan damuwa
(1️⃣4️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da yawan bugun zuciya da karfi
(1️⃣5️⃣) ISTIMNA'I yana sa jikin mutum ya dunga karkarwa
(1️⃣6️⃣) ISTIMNA'I yana sa Mai yinshi ko yayi Aure bazai iya biyawa Abokin zamansa bukata ba namiji ko Mace
(1️⃣7️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da yawan mantuwa
(1️⃣8️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da Larurar MAFITSARA ga namiji ko Mace
(1️⃣9️⃣) ISTIMNA'I yana kashe gaban namiji ko Mace gaba Daya
(2️⃣0️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da ciwon DAJI wato (Cancer)
(2️⃣1️⃣) Yawan mantuwa rashin rike Karatu
(2️⃣2️⃣) Yana Haddasa Yawan zubewar Ciki ga Mace idan mjinta yataba yi abaya kafin yayi Aure, ko ita macen tayi abaya.
(2️⃣3️⃣) Yana Haddasa Ciwon Zuciya
( 2️⃣4️⃣) Yana Hadda Ciwon Kwakwalwa akarshe yazama Hauka.
HANYOYIN RABUWA DA SHI
Mutum yaji tsoron Allah ya daina.
Kuma yai Aure
Sannan mutum ya daina yawan kebewa shi kadai da daina kallon finafinan batsa
MAGANI GA WADANDA SUKA DENA
ABINDA ZA'A NEMA
1. Garin habbatussauda 🫒
2. Garin haltit 🌿
3. Garin Kusdul hindi🌾
4. Garin Albabunaj🍂
5. Garin Tafarnuwa.🧄
Da farko Zaka hada Wadan nan kowanne kamar chokali 20 banda halti shi chokali 2 sai ka hade su waje daya a rika diban chokali 1 ana tafasawa da ruwa kofi 4 da kemon tsami guda 2 a rika shan kofi 1 safe 1 rana 1 yamma daya dare.
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
0 Comments