MAGANIN SANYI SADIDANINFECTION FLUSHER AND REMOVAL 🌾


MAGANIN SANYI SADIDAN
INFECTION FLUSHER AND REMOVAL
🌿**□**🌾*□***□*🌾**□*🌾**□***□**🌿

Wannan Hadin Maganin Yana kawar da Magance kowace Irin Cuta ko lalura data Tashafi Sanyi:

□🌿 Sanyin kashi.
□🌿 Sanyin jijiya.
□🌿 Sanyin Mara.
□🌿 Sanyi Maisa warin Gaba.
□🌿 Sanyi Maisa karancin sha'awa.
□🌿 Sanyi Maisa karancin Ni'ima.
□🌿 Sanyi Maisa kankancewar Gaba.
□🌿 Sanyi Maisa warin Baki.
□🌿 Sanyi Maisa warin jiki.
□🌾 Sanyi Maisa hana daukar ciki.
□🌾 Sanyi Maisa zubewar ciki.
□🌾 Sanyi Maisa kumburin Jiki.
□🌾 Sanyi Maisa Fitar Farin Ruwa Agaba.
□🌾 Sanyi Maisa hana jin dadi Yayin saduwa.
□🌾 Sanyi Maisa bushewar Gaba.
□🌾 Sanyi Maisa tsagewar Gaba.
□🌾 Sanyi Mairike Gabbai.
□🌾 Sanyi Mairike jijiya.
□🌾 Sanyi Maisa daukewar sha'awa.
□🌾 Sanyi Maisa daukewar Ni'ima.
□🌾 Sanyi Maisa lalacewar ciki Yazube.

HADIN MAGANIN INFECTION:

□ Garin Hulba.🌾
□ Garin citta.🌿
□ kanunfari Atafasu.🍂

 tsahon minutes 20 A matsa lemon tsami 🍋 A ciki Kwara 3 Nunannu A zuba Zuma 🍯 mai kyau A ciki Asha kafin Aci komai  Asha tsahon sati ko sama dahaka, zaka Iya maidashi Abinsha, Na Yau da kullum, Yana Taimakawa:

🌿 kwakwalwa.
🌿 zuciya. 
🌿Gyara koda.
 🌿hanta 
Yana Taikawa Garkuwar jiki.

 Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596

https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

Post a Comment

0 Comments