MAGANIN KARFIN MAZA(MEN POWER):


MAGANIN KARFIN MAZA(MEN POWER):

  Domin samun karfi da kuma nishadi yayin kanawa da iyali da kuma masu samun raunin wajen saduwa da iyali sai a jarraba wannan fa'ida zaa dace cikin nufin Allah.

ABINDA ZA'A NEMA:

1. Nonon Rakumi 🥛
2. Albasa 🧅
3. Zuma 🍯

YADDA ZA'A HADA:

 Da farko zaa yanyanka Albasa kanaba kamar yadda ake gani a photon nan sai asamu nonon Rakumi kamar kofi daya a zuba Akbasara a ciki a barshi kamar awa 2 sai a samu rariya a tashi nonon a zuba zuma chokali 3 a ciki asha minti 60(1 hour) kafin a je ga iyali tsawon sati 1.


 insha Allah za'a sha mamaki cikin kankanin lokaci Domin karin bayani.



LIKE AND SHARE.

Post a Comment

0 Comments