KARIN GIRMAN AZZAKARI TSAWO DA KAURI:


KARIN GIRMAN AZZAKARI TSAWO DA KAURI:
🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅


Yan uwa duk wanda yake bukatar karawa Azzakarin sa Girma tare da tsawo ko kauri,koda halitta ce ma'ana tunda ka taso a haka gaban naka yake zaa dace insha Allah idan kayi wannan fa'ida.

Kuma baya ga katin girma wannan hadin yana magance saurin inzali da karancin maniyy,saboda haka koda kana da wadataccen Gaba zaka iya hadawa domin karawa maniy yawa da kuma lafiya.



ABINDA ZA'A NEMA:


1. Albasa ja (Red onion)🧅🧅🧅

2. Tafarnuwa (Garlic) 🧄🧄🧄

3. Zuma (Honey) 🍯🍯🍯


Da farko Za'a samu Albasa wacce jikin ta yake jajawur ba fara ba,Zaa samu guda daya madaidaiciya,sannan Tafarnuwa zaa samu yayan guda 10 za a bare kowannne a yayyanka kanana.

🧄🧄🧄🧅🧅🧅🧄🧄🧄🧅🧅🧅

Sannan a hada da ruwa rabin kofi ayi blending nasu,bayan nan zaa zuba a kofi sannan a zuba zuma rabin karamin kofi a ciki a gauraya a rika shan babban chokali 1 safe daya dare har ya kare.



Insha Allah za'a samu Nasara.



Allah yasa mu dace.


Share.🧄🧄🧄🧅🧅🧅

Post a Comment

0 Comments