👙💧👙💧👙💧👙💧👙💧👙👙👙👙👙👙👙👙👙💧👙👙👙
Man hulba Zaki dinga Sha 3 a kowacce Rana. Amma banda mai ciki.
Kuma Ki Shafa a kirjinki garin shinkafa, alkama,gwada,hulba,Aya, duk a nikasu Ki dinga lasar su kina Sha.
Ko Ki zuba cikin madara kina Sha. I can kina son nononki su ciko suyi kyau Ki komai tamkar budurwa:
hulba
bombita.
Zuma.
A tafasa hulba sai a diba a Kofi a zuba xuma da..
KARA GIRMAN NONO:
👙💧👙💧👙💧👙💧👙💧👙💧👙👙💧👙💧👙💧👙👙💧
Idan kinaso ya ciko kamar balan-balan to Ki gwada wannan. zaki shanya Aya ta nushe sai Ki
hadata da garin alkama da farar shinkafa da Aya da gwada duk Ki jikasu Ki markada sai Ki tace
ruwan sannan Ki sake
dorawa a kan wuta sai Ki saka sauran Kayan hadin wato Zuma da madara kowacce saboda
yayi kauri kina juyawa a kan wuta.
Daga yayi Dan kauri kadan sai Ki juye kina shan kullum sau 2 a Rana...
GYARAN KIRJIN KI ( NONO ):
👙💧👙💧👙💧👙💧👙💧👙💧👙💧
👙💧👙💧👙💧👙💧👙💧👙💧👙👙
Kowanne miji akwai irin abinda yafi burgeshi a jikin matar Sa. yi kokarin Ki dinga sarrafa masa
wannan abinda zai ja hankalin Sa.
Ki zama mai biya masa bukatarsa dabarun bayyanar da tudun kirjinki ga mijinki. Idan kinki to
akwai Mata masu tallar Abubuwan ar'ha zai gani office ko kasuwa da bakin titi.
Da zarar kin Fara haihuwa musamman kirjinki bai da tudu to Ki daina zama ba rigar mama.
Tsabtace rigunan mamanki akai-akai da fesa musu turare masu kamshi. Daga rigunan mamanki sun Fara saki , yi maza Ki sake sababbi.
Ki dinga siyan ( 12 ) ko ( 6 ) kadai ma zasu isheki.
Sai sunfi dadewa basu Saki ba, idan rigar
mama ta saki nono baya tsayawa cak. Ba'a Sa turare a nono, maigidanki na Sa baki zaiji daci.
Barin maigidanki yayi wasa dasu, kuma da tsotsarsu na sawa su ciko.
Ki kiyaye magungunan na bature da wadanda basu da inganci. Kirjinki dukiyarkice kar garin
gyara gira a rasa Ido. Ki godewa Allah a yarda ya halicceki duk yadda kike akwai wacce bata
Kai kiba. Halittarki da kiketa korafi, wata kuma shi take kwadayin samu.
Ki nemi hanyoyin na halal don inganta kirjinki...
0 Comments