Duk na mijin dake fama da daya daga cikin matsalolin da muka ambata a kasa to ya bude kunne:-


A TURAWA YAN UWA HAKAN MA SADAKA NE:

Duk na mijin dake fama da daya daga cikin matsalolin da muka ambata a kasa to ya bude kunne:-

👉Karancin ruwan mani. 
👉Tsinkewar ruwan mani. 
👉Mani ya koma kamar ruwan sha. 
👉Ko mani ya fita dan kadan. 
👉Ko kayi jima'i har ka gaji mani yaki kawowa.
👉Ko matsalar rashin haihuwa sakamakon tsinkewar ruwan mani.
👉ko idan ka kawo gaji muguwar gaji. 


Abubuwan nema su ne:-

1. Ganyen mangwaro guda 10 🌿
2. Kanunfari kwaya 30🌾
3. Na mijin goro babba guda daya🌰
4. Madara peak milk ta ruwa. 🥛

Yadda za a hada:-

Wannan hadin sha daya ne za ayi blending duk abun da muka ambata sai a zuba ruwa kofi 1 a tafasa a tace a zuba madara peak milk gwangwani daya a juya a shanye awa 3 kafin saduwa. 

InshaAllah za a dace amma a sati sau 3 ake yi har jiki ya warware yadda ake bukata. 

Like and share 🌿
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

Post a Comment

0 Comments