Wasu Sakonnin Tex Masu Rura Iskan Soyayya Daya Dace Kowani Namiji Ya Rika Turawa Masoyiyarsa Su:
SHARE 🔵
#Tsangayarmalamtonga
1💘: Duk da irin dindin aiyukan da suke gaba na, zuciyana na tare dake.
2:💘 Da zaran idanuwana sun ganki. Nan take zuciya na yake samun natsuwa.
3:💘 Ina son ganin kyawawan idanuwan nan naki suna kallona.
4:💘 Muryar ki tafi duk wani sautin dake shiga kunnuwana dadin ji.
5:💘 Da zaki fahimci irin annashuwan danake shiga idan ina tare dake. Da kin daina tafiya ki barni.
6:💘 Daga ranar da Allah Ya hadamu. Daga ranar na manta siffa da kamannin bacin rai.
7:💘 Maza na burin matan Aljana, ni kuma ina burin mallakarki duniya da lahira.
8:💘 Idan na tuna ke tawace. Mantawa nake akwai wasu matan a duniya bayan ke.
9:💘 A duk lokacinda na tashi siffantaki, cewa nake 'karshen halitta".
10:💘 Lokatai biyu nake burin na kasance dake a rayuwana. Yanzu da kuma har abada.
Zamu ci gaba....💗
0 Comments