Magani a Gonar Yaro:
1. INGANTACCEN MAGANIN AIDS:
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
1. A samu cokali 7 na garin Habba
2. Dattora cokali 3
3. Garin karfah cokali 5
4. Garin Baduna cokali 3
5. Garin Fijil cokali 3
6. Garin ganyen Zogale cokali 5
7. Garin Citta da Kanumfari cokali 3-3
YADDA AKE AMFANI DASHI:
A hadasu a juya cikin Zuma mai kyau kofi 3. A gauraya sannan a rika shan cokali uku dasafe da rana da kuma dare (wato: bayan awa 6-6).
Karin bayani:
Sannan a samu Man Habba da Man Zaitun a hadasu gu daya sai a karanta ayoyin Rouqya ciki sai mara lafiyan ya rika shafawa sau 3 duk sa'anda yasha hadin da mukayi a sama.
2. CUTAR HIV KO AIDS
Wannan fa'idar mujarraba ce don haka a bada kyakyawan kulawa dashi.
1. Na farko a nemi garin Si'itir cokali 20
2. Garin Habba cokali 25
3. Sana Maky cokali 10
4. Garin Citta cokali 10Garin Zogale cokali 10
5. Garin Rumman cokali 10
5. Garin Kirfah 5
7. Zuma mai kyau litta 3 a hada wadancan magunguna a cakudasu cikin zumar sosai sai a rika shan cokali 3 sau 3 a yini har tsawon wata 2, bayan wata biyu sai aje ayi gwaji idan das aura kada a canja wani maganin a ci gaba dashi shima har tsawon wata 3 da izin Allah za a samu waraka.
3. CIWON TSAKUWAR UWAR HANJI (KIDNEY STONES)
1. Garin Kustul Hindi cokali 7
2. Garin Shammar cokali 7
3. Garin Habba cokali 7
4. Garin Kirfah cokali 3
YADDA ZA'AYI AMFANI DASHI:
A gaurayasu gu daya a cikin Zuma mai kyau (farar saqa) sai a rika shan cokali 3 da safe da rana cokali 3 da dare cokali 3 har tsawon wata 3
4. MAGANIN CIWON MARA
ga macen da take fama da yawan ciwon mara, za ta samu sauki insha Allah muddin tayi amfani da wannan hadin zata iya samun man zaitun ta shafe tun daga kasan cibiyarta har zuwa kan mararta , sannan ta tafasa hulba da tsamiya yar kdan sai tasha.
5. MAGANIN SAMU HAIHUWA INSHA ALLAH:
1. Garin Habbatus Sauda cokali 5.
2. Garin 'ya'yan Fijil Cokali 5.
3. Garin 'Ya'yan Hulba cokali 5.
Ahadasu gaba daya agauraya
sannan azuba cikin Zuma kofi guda.
Arika shan cokali guda safe da yamma.
Sannan abi bayansa da kofi guda na Nonon rakumi.
Insha Allahu za'a samu haihuwa.
Idan Namiji ne, koda 'Ya'yan maniyyinsa ne suka mutu, to insha Allahu Allah zai raya su.
Idan kuma Mace ce, koda tana da wasu cututtuka acikin Mahaifarta to insha Allahu zata samu waraka, kuma zata
haihu.
0 Comments