♦⭐ MACE SAI DA GYARA [ 1 ] ⭐♦
⬇ingantattun magunguna ⬇
▽SIRRIN ••RIKE •• MIJI▽
✆ WhatsApp
☎ +2348037538596
_★_★________★_★_★
∩ GANYEN NA'A-NA-A ❄
na'a-na'a wani ganye ne mai kamshi mai yado wanda ke son guri mai dausayi sai tayi yaduwa kafin wani dan lokacin duk guri ya cika na'a-na'a ganye ne mai matukar albarka yana da amfani sosai ga al'umma:
➡ DAGA CIKIN AMFANIN GANYEN NA'A-NA-A ☝
¹ shan ta nasa baki ya rinka kamshi koda yaushe sai yasa ake so wanda yaci wani abu mai sanya warin baki kamar albasa ko tafarnuwa ya sha na'a-na'a bakinsa zai daina warin.
➡ amfani da ita na Hana fitowar kurajen fuska idan kuma ya Riga ya fito sai a dimanci shafa man za'a samu dacewa musamman ga masu maikon fuska.
➡ yin hayaki da busasshe na'a-na'a Ayi turare da shi yana sanya kamshin jiki da kuma kanshi ga wurin da aka yi turaren haka kuma aka shaki kamshin da hayakin yana magani mura.
➡ shafa danyen ganyen yana magani ciwon kai haka kuma idan Ana goge hakora da busasshe shi yana sanya hakora su yi haske.
➡ matsala daukan ciki ga mata masu juna biyu kamar masu yin amai ko yawan zubda yawu in sun samu ciki sai su samu ganyen su wanke suna taunawa ko kuma su sanya a bakinsu don ya dauke musu yawan zubda yawu amma su guji amfani da shi idan sun haihu domin yana rage ruwan nono.
➡ ga matan da suke fama da ciwon ciki na al'ada in sun ji cikinsu ya Fara ciwo sai su dafa ganyen suna sha.
➡☁☀ GAME DA KARE KAI DAGA KAMUWA DA SANYI ☁⭐
idan har kana bin wannan hanya bakai ba kamuwa da cutar sanyi ba zai Kama mutum ba ta kowace hanya
idan ma ya Kama to za a rabu.....
yadda za a yi shine :
na farko idan Kai mai yawan shan shayi ne, duk lokacin da zaka sha shayin sai ka diga man tafarnuwa a ciki, ko kuma ka sami ruwan zaifi a kofi ka diga masa man tafarnuwa ka sha. ka rinka yin haka akai-akai kuma duk lokacin da zakayi wanka ka diga man tafarnuwa a cikin ruwa mai dumi sai Kayi wanka dashi zakayi mamaki
➡ KAIKAYIN MARAINA KO ZAKARI ⭐
idan namiji yana jin kaikayin a jikin marainansa ko zakarin sa, to sai ya sami garin
✔ farar kanwa
cikin babban cokali daya
ya dafa da ruwa kofi biyu.
idan ya tafasa sai ya zuba man tafarnuwa babban cokali biyu ya gauraya sannan ya sauke idan ya huce sai ya wanke gabansa gaba daya da ruwan
insha Allah
➡ ZUBAR RUWA A GABAN MACE
kusance
kowacce mace tana fito da ruwa a gaban ta lokacin zuwa lokacin sai dai ya dan ganta da wanne irin ruwa take fitarwa akwai
✔ NI'IMA
✔CUTA
✔ DATTIN
ruwan ni'ima bashida wani banbanci da ruwan da kike sha na famfo yana yauki kuma be cika zuwa da yawaba sai dai Inda mace tana cikin matsananciya sha'awa.
ruwan dattin mahaifa kamar mijina yake kuma yafi zuwa bayan mace ta hada fitsari ruwa na cuta kuma yanada kaloli da yawa.
yana zuwa fari me kamar majina kuma yana iya canja Kala ya koma
✔ ruwan kwai
✔ kumfa yana saka kaikaiyin gaba.
sannan yana iya saka farjin mace ciwo lokacin jima'i wani lokacin ruwan yana iya fitowa zare-zare
➡☀ YANDA ZA A MAGANCESHI ♦
✔ hulba
✔ ganyen magarya
Zaki iya samun gari hulba da ganyen magarya ki tafasa ruwan ki rinka dunduma wajen.
ko kuma ki samu zuma da garin tafarnuwa da garin zogale da garin habbatussauda ki cakuda ki rinka sha sau ³ a kowane rana.
☀ GYARAN FARJI ♦
idan kina San ki gyara, farjinki yayi kyau maigidanki yana jin kamshi to kiyi wannan hadin domin samun matsayin wajan maigida
✔ ya'yan bagaruwa
✔ alif
kisamu bagaruwar mai kyau ki tabbata kin gyara ta saboda farjinki ki rinka Kama ruwan dashi
domin yin haka yana saka maigidanki yaji dadi.
❄ FIRGITA MAIGIDANKI DA DADI ⭐
mazaje suna San mace mai ni'imar 'yar'uwa ki ne mi mahadan ni'ima domin maigida yasan kema mace ce yi wannan hadin:
✔ kankana
✔ zuma
✔ madara
kowa yasan kankana year ruwa ki matse ruwanta ki tace ki juye madarar a ciki kisa zuma mai dan yawa ki juya sai ki sha wannan hadin ba'a magana.
✔ AMFANIN DANYEN DABINO
☝
idan mace ta haihu, yazama farkon abinda zataci shine danyen dabino mai Zaki da kuma busasshe yanada amfani sosai ga mai jego...
☝⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐☝
⚠ SIRRIN RIKE MIJI ⚠
0 Comments