MATSALAR SAURIN KAWOWA DA TAKE FARUWA SANADIYYAR SENSITIVE NA AZZAKARI.
SHARE 🔔
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Maza da yawa yawan santsin (saurin ji idan aka taba) (sensitive)da suke ji a karshen Azzakarin su shine yake sawa suke saurin kawowa.
Shine zaka ga mutum ba tare da yayi jima'i da mace ba a duk lokacin da Azzakarin sa ya gogi wandon sa sai kaga yayi inzali cikin sauki,wani kuma da zarar Azzakarin sa ya shiga gaban mace shikenan magana ta kare.
Ba komai ne da masana lafiya na zamani idan basu tabbatar dashi ba yake zama karya,amma yawancin masu wannan matsala suna samun ta Sanadiyyar aikawa istim'nai Musamman wadan da suka jimai kuma suke yinsa da gaggawa.
Amma wannan kamar yadda na fada masana kiyon lafiya na zamani basu gasgatar ba,amma yafi yawan masu matsakar da muka zanta dasu sun tabbatar mana da cewa suna aikata istim'nai.
Masana kiyon lafiya na zamani dai sun tabbar da abu 3 dake jawo sensitive din.
1. Urinary tract infection (Cutar infection na mafitsara)
2. Phimosis.
3 Trauma to the penis
Amma koma meke jawo wannan matsalar insha Allah ayi amfani da wannan magani domin samun waraka
ABINDA ZA'A NEMA:
1⃣. Man Na'a Na'a.
2⃣. Man hulba.
3⃣. Man kanfanin.
⏳ DUK WADANNAN KAYAN ZAKA SAMU ISLAMIC MEDICINE CENTER NA KUSA DA KAI:
Za'a hade su waje daya zaa rika shafe iya yankan Azzkari (saman kaciya)minti na tsawon wata 2 kullum sai a wanke.
Insha Allah adau lokaci ana yin hakan zaa dace .
0 Comments