DOMIN SAMUN KARFIN GABA, NI'IMA, KAWAR DA MATACCEN MANIYI:
SHARE 🔔
KA HADA WANNAN
MAGANIN KARFIN MAZA.
👴👴👴👴👴👴👴👴👴👴👴👴👴👴👴
Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da wannan lokaci ina fatan muna cikin koshin lafiya.
A yau ma muna dauke da wata fa'ida wacce take kara karfin da namiji,kuma mata ma zasu iya amfani da wannan fa'ida
domin karin niima.
ABINDA ZA'A NEMA:
1. ganyen Zogale 🌿
2. Yayan Zogale💧
3. Citta 🍵
4. Kaninfari🌼
5. Masoro❄
6. Kimba.🌰
Kowanne ana son a samu busashshe,sai a hade a dake su suyi laushi ,za a rika diban karamin chokali a zufa a shayi mara madara, tsawon minti 15 sannan a sha,safe da yamma....
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
0 Comments