SAURIN INZALI GA MATA


SAURIN INZALI:
🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞
BA DUK SAURIN INZALI BANE MATSALA:

SHARE 🔔 

Da Yawa Muna Dauka Saurin Inzali Matsala ne To Ba Haka bane

Ya Kamata Mu Fahimci Ko Wane Namuji da Irin Qarfin Shaawar da aka Halicci shi da Ita da Kuma Irin Lafiyar da Yake da ita

1🔞Akwai Namijin da Tunanin Macce Zai Kawo a Zuciyar Shi Nan Take Zaiyi Inzali.

2🔞Wani Daga ya Ta6a Macce Ko Ta Ta6a Shi Gaban Shi Zai Miqe Yayi IInzali

3🔞Wani Kuma a Wajen Wasa da Macce Yake Inzali.

4🔞Wani Kuma Daga Ya Fara daga Ya Kawo.

ABINDA KE KAWO HAKAN

1🔞Dadewa ba ayi Jimai ba Wato Sha'awa Ta Taru Sosai.

2🔞Sauyi-Wato Mutum Ya Sami Chanjin Abokiyar Jima'i

3🔞Namiji Mai Qarfin Sha'awa.

4🔞Matsalar Sanyi.

ABIN LURA:

🔞Kayan Aikin ka a Wadace Suke? 

🔞Shin Bayan Inzalin Farko Zaka Iya Komawa Ka taka Rawar Gani? 

📵Aqalla Kana iya Yin Zagaye 2 Zuwa 3? Qwarara a Dare daya

🔞Shin Kana Fahimtar Tana 
Gamsuwa da Kai (Kamar Fita Hayyacin ta Lokacin Jimai)? 

🔞Kaima Kana Samun Gamsuwa Yadda yadda Kamata

MAZA MU TASHI MU SABUNTA KANMU DA MAGANIN SANYI DA BASIR 

DAN SAMUN QIMA GA IYALIN MU

Kayi Shiyarin Zuwa Wani Group Dan Fadakar da Yanuwammu Maza

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596

https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

Post a Comment

0 Comments