MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA.
DON GIRMAN ALLAH IDAN KA KARANTA KAYI SHARE.
AKWAI ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DAUKE DA CIWON SUNE KAMAR HAKA.
ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI:
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
SHARE 🔔
1. Jin Zafi Lokacin Jima'i
2. Kaikayin Gaba
3. Fitar farin ruwa agaba
4. Gushewar Shaawa
5. Warin GABA.
ALAMOMIN SANYI NA MAZA:
1. Kankancewar Gaba
2. Saurin Inzali
3. Kaikayin Matse matsi
4. Kaikayin Gaba
5. Gushewar Shaawa
6. Da Sauransu.u
ABINDA ZA'A NEMA:
1- A samu namijin goro guda 5,
2- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
3- a samu tafarnuwa guda 3 ko
4- lemon tsami guda 1
5- kurkum guda 3
6- kaninfari chokali 2
Sai a yanka su kanana Kuma a zuba su cikin ruwa lita 4 a zuba kaninfari a ciki,Shikuma lemon tsamin a yanka shi a zuba shi a haka a cikin ruwan shima a barshi kwana 2 sannan a rika shan kofi 1 safe daya yamma adan aka sha kwana 2 sai a kara ruwa haka kar sai test nashi ya kare sai a zubar.
Insha Allah indai sanyin mara zaka samu sauki kuma zaa dace bi'izinillah,wannan angwada kuma an dace.
Domin samun magungunan mu haddadu
LIKE AND SHARE.
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
CUTUTTUKAHADA MAGUNGUNA 🔔
0 Comments