WASA DA AL'AURA (ISTIMNA'I): ✅


WASA DA AL'AURA (ISTIMNA'I): ✅

Bayani kan illoli, Shawarwari da magani.

Kadan daga cikin illolin da istimna'i yake haifarwa ga Wanda yake yinsa. Ko lokacin da akeyi, ko bayan an daina yi.

✅ Kankancewar zakari da maraina.
✅ Saurin kawowa ko rashin karfin mazakuta.
✅ Karancin maniyyi ko tsinkewar maniyyi.
✅ Yawan mantuwa.
✅ Rage hazakar kwalwa.
✅ Yana haddasa Mantuwa.. 
✅ Ramar jiki ko 'karancin sha'awa, 
✅ Wanda na iya haddasa rashin haihuwa.
✅ Raunin jiki, raunin garkuwar jiki,
✅ Jin ciwon kai akai-akai, ciwon baya, 
✅ Fitar maniyyi hakanan kawai.
✅ Bushewar fatar kan zakari.
✅ Karkacewar zakari ko sauya masa sigarsa
✅ Bugawar zuciya da sauri,
✅ Zubar gashi, 
✅ Kurajen fuska da basu Jin magani.

Wanda yakeyi ya daina, yayi addu'a, ya nemi yafiyar Ubangiji. Ba abune mai kyau ba. Bayan illoli akwai fushin Ubangiji.

Muna da magani da ikon Allah.

 Muna turawa zuwa ko Ina a fadin Nigeria idan mutum yana nesa sai dai bamune muke biyan kudin mota ba.

 Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

Post a Comment

0 Comments