Sirrika 10 da Kwallon Kashu ya kunsa ga lafiyar Dan Adam:


Sirrika 10 da Kwallon Kashu ya kunsa ga lafiyar Dan Adam:

 
Kashu ya kunshi wasu ababe na gina jiki da yake da arzikin dumbin sunadarai da suka hadar da;

 Calcium, Copper, Magnesium, Iron, Phosphorus, Potassium, Zinc, Sodium, Vitamin C, Alpha-tocopherol, Riboflavin, Niacin, Folate da kuma Phylloquinone. 

Wannan sunadarai da Kashu ya kun sa sukan yi tasiri wajen kiwatar lafiya tare da taka rawar gani wajen yiwa lafiyar dan Adam garkuwa. 

 kwallon Kashu yake kawar wa kamar haka: 

1. Ciwon zuciya 
2. Cutar Daji 
3. Hawan Jini 
4. Karfin kashi 
5. Cututtukan Dadashi da hakori. 
6. Inganta lafiyar gashi 
7. Ciwon Suga. 
8. Cutar mafitsara 
9. Inganta garkuwa jiki 
10. Karfafa tashoshi jini. 

Post a Comment

0 Comments