Sabbin Ma'aurata Maza Ga Nasiha:
#nasiha
Shi Jima'i ana yinsa ne saboda abubuwa 3. Na Farko ana yinsa saboda neman haihuwa. Na biyu saboda soyayar dake tsakanin ma'aurata. Na ukunsa saboda gusar da sha'awar juna.
Dukkanin wadannan dalilan uku basuna bukatar ban kaura ko a zage karfin cin towo a lokacin yin Jima'i kamin a samar dasu ba.
#Shawara
Kada ka sabawa jikinka da shaye shayen kayan kara kuzari da karfin azzakari kamin ka kusanci matarka. Kayi amfani da ainihin halittar ka domin ka gamsar da matarka. Kawai dabaru gamsar da mace sama da miliyan guda ba sai ka jigata ta taba ko ka jigata kanka ba.
Bari na fadamaka wani abu da bakasani ba akan mace. Idan yau ka jigata ta taji tadi ta hakan. Gobe so take ka jigata ta fiye da wanda ka mata jiya saboda dadin yau yafi na jiya, haka kullum so take kayi gaba kada ka tsaya yadda kake bare kuma kayi baya. Kamin ka ankara sai ka jika a makara. Bayan takaba ta soma cigiyar wani mai himmar daya fika. Zata ce ita marigayi gwarzo ne don haka mijin idan baya yin zagaye 6 a dare bata son sa. Mata da bura kenan. Ba a iya musu kuma ba a iya ganin karshen su. Don haka ka kula ka bitaka a hankali.
#Nasiha
Ba yawan zuwan kai a lokacin Jima'i bane yake gamsar da mace ba. Wata ma ba ma sai ka zura azzakarin ka cikin farjinta ba, idan kasan harkar cikin sauki zaka sata tayi laushi. Don haka ku daina biyewa actocin bulu fim da suke shaye shaye domin gamsar da masu kallonsu da kuma neman kudinsu.
Ba yawan saduwa da mace a dare yake sata gamsuwa ba. Ba baje karfinka bane yake sata jin dadin ka ba. Gamsar da mace a sanin sirrin jikinta yake. A cikin Jima'i mintuna 5 na lafiyayen sauaryi ba Irin mu tsoffi ba yana asaran kalsium 69.1 ita kuwa matarsa kasium 3.1 take asara. Wannan karfin daka zubar a mintuna 5 tamkar kayi aikin motsa jiki na mintuna 30 kenan inji masana.
Amma cikin mintuna 5 Ka zubda su. Inaga kayi awa guda?
Kuma kada ka manta duk irin dadin da zaka ji a Jima'i mace tafika jinsa. Kuma itace mai kukan bata gamsu ba.
Ya kai sabon ango. Samo sirrin da zai sa matarka ta rika saurin zuwan kai. Raba kanka da shaye shaye kayan karin karfi, ko wuta zaka sha wata macen baka iya mata. Idan budurwa ka auro horata saisa saisa. Idan kuma bazawara ka auro, sai ku gyarota.
Shi yasa wasu Malaman sukace idan zaka auri bazawara yana da kyau ka fahimci zurfin ruwan kamin ka shiga ko zaka iya iyo a ciki ka fito lafiya. Ko kuma sai an tura 'yan agaji.
#Tsangayarmalamtonga
Da fatan za ayi nazarin wannan Nasiha. Idan kuma zaka iya fatan alheri.
0 Comments