KANKANTAR AZZAKARI SANADIYYAR ISTIM'NAI GA MAGANI.


KANKANTAR AZZAKARI SANADIYYAR ISTIM'NAI GA MAGANI.


■ wannan kayan hadin duk zaka samu a islamic medicine center dake cikin kowacce kasuwa.

Kankancewar gaba matsalace babba domin shine engine namiji ko yaya aka samu matsala dashi tofa akwai damuwa babba.

Saboda haka duk wani abu dazai kawo rauni ko kankancewa kamata yayi mutum ya kaurace masa domin samun maslaha.

 

Amma ga wadan da abun ya rika ya faru xasu gaban su ya kankance ya koma karami Sanadiyyar istim'nai ga maganin da zasu hada insha Allah.

ZAA NEMA:

1. Man Na'a Na'a
2. Man kanfanin.
3. Man simsim(kantu)


A hade su waje daya kowanne kamar 30ml amma Na'a Na'a 15ml za'a saka sai a rika shafawa a gaban 3o minti da shafawa sai a wanke,haka zaai sau 2 a rana.

KAYAN HADIN NA BIYU: 

1. man habbatusauda.
2. Man zaitun 

A hade su waje daya kowanne kamar 30ml za'a rika shafawa a gaba ( azzakari ) 30 minutes da shafawa a wanke sau 2 a Rana.

Sannan a sha cokali 2 safe DA yamma.


Insha Allah za'a ga sauyi kwarai 

Allah yasa mu dace 

Post a Comment

0 Comments