MAGANCE KANSAR NONO(DA GANYEN GWAIBA)


MAGANCE KANSAR NONO(DA GANYEN GWAIBA)

IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SU ANFANA.

   Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu,yan uwa na barkan mu da dare ina fatan mun cikin koshin lafiya.

A yau kamar yadda a kwana biyu muke kawo bayanin mu akan fa'idoji na magani daga tsirrai namu na gida,to yau ma cikin yardar Allah ga wata fa'ida ga yan uwan mu mata akan matsalar kansar nono.

ABINDA ZAA NEMA

1. Ganyen gwaiba 
2. Ruwa

YADDA ZAA HADA

Da farko zaa samu ganyen gwaiba guda 3 ruwa litre 1 sai a tafasa ganyen da ruwan bayan ya wuce sai a kasa gida 3 a sha sau 3 a rana,safe yamma dare.

Kuma idan yyai kurji ko kumburi ana samun ganyen gwaiba bushasshe sai a dake shi a kwaɓa da ruwa a rika sakawa a wajen,kuma mace zata iya shan wannan don rigakafi amma na tsawon kwana 3,mai fama da Matsalar kansar kuma sati biyu.

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2OJXVQKUUPOKO1



LIKE AND SHARE.

Post a Comment

0 Comments