GYARAN ・NONO


▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
          ✮ _GYARAN ・NONO_ ✮
_ko kisan wanna_

Abin lura Nonuwan mata sun kasu kashi biyu, akwai mata masu manya nonuwa. Sannan akwai masu kananan nonuwa zanso nayi bayaninsu daya bayan daya.

   ✿═─ MANYA NONUWA ═─✿

Su wadannan nau'in nonuwa suna da matukar daukar hankalin da namiji
 Musamman in ya kasance sabuwar balaga Irin wadannan nau'in nonuwa sukan ciki kirjin budurwa a lokacin da take ganiyar kuruciyarta to amma da zarar tayi aure ta haihu shikenan sai nonuwan su koma su fadi gaba daya kamar an fasa Leda. Mata masu irin wadannan nonuwan ba su cike burge mazajensu ba.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
     ❀═ KANANAN NONUWA ═❀

Su wadannan nau'in nonuwa sune suka fi daukar hankalin mazaje to amma ba duk maza ne ma'abota irin wadannan nonuwa ke daukar hankali ba sannan kuma su wadannan kananan nonuwa sun kasu kashi biyune:
➮1••• kan tasa, su nau'in wadannan nonuwa sukan tsiro ne daga kirjin budurwa da kaurinsu sannan kuma suna da fadi daga tushe irin wadannan nonuwa koda yaro yasha su basa faduwa sai dai su koma su tsaya cak tamkar ja sabuwar budurwa.

•••➮2••• nau`in nonuwa na biyu kuwa sune mafiya kankantar a cikin nonuwa mata su wadannan nonuwa suna da tsawo kadan amma basu da kauri. 

Kuma idan yaro ya sha su basa faduwa gaba daya sai dai su dan sunkuya sannan daga samansu su dago kadan mata masu irin wadannan nonuwa na burge mazajensu sosai.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
     ۩۞▀ GYARAN ・NONO ▀۞۩

            ➫GYARAN NONO➫

➮ alkama. 
➮ madara.
 zaki yi shi sau biyu a rana zaki yi hakan kafin sati biyu a yi iyaye da kuma sati biyu bayan iyaye.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
         ✮✮ GYARAN NONO✮✮

➦ Hulba za a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi sai kuma a shafa man hulba za a ga abin mamaki.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
         ♖ GYARAN ・ NONO ♖

A tafasa hulba a gasa nono, sai a shafa kwan salwa a kuma fasa kwan salwan guda uku a sha.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
         ➜ GIRMAN NONO ➜

 ➻ ganyen tatarida
 ➻ wake
 ➻ gujjiya
 ➻ alkama

 ki samu wake gwangwani daya gujjiya gwangwani biyu, alkama gwangwani biyu ki kai inji a nika miki, ki daka ganyen tatarida gari gwangwani daya ki hada, guri guda ki dinga zubawa a nono kindirmo mara tsami kina sha amma garin magani cokali biyu.

         ♖➻ CIKOWAR NONO ➻♖

-➩ habbatus sauda
-➩ hulba
-➩ shinkafa
-➩ madara

zaki hade su guri daya sai ki rika yin kunu kina sha kafin awa biyu da yin barci sannan awa biyu bayan breakfast, ki hanzarta yin wannan hadin da ixnin Allah za'a ga biyan bukata.


▇▇═▇▇▇═▇▇▇═▇▇▇═▇▇▇═▇▇
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2OJXVQKUUPOKO1

Post a Comment

0 Comments